Skip to main content

JIRGIN SO NA RUKAYYAT CE

✈✈✈JIRGIN SO✈✈

 

      🎯8🎯

 

💦TALANTED WRITERS FORUM💦

 

NA RUKAYYAT CE

 

 

 

washe gari tun 7 suka tashi suka kara kimtsa kayansu sukaje kukayi ma yen gidan sallama suka neme driver yakai su gidan su zee.

 

suna hanyane zee ta kira su

 

'hello aysha kun kamo hanya ko'

 

'eh mun kusan zuwa'

'toh sai kunzo' inji zee

 

sallama sukayi sannan bayan about some minutes suka isa gidan su zee.

 

bakin gate aka ajesu suka shiga ciki.

suna shiga suka tadda maman su zee a parlour din gidan ita da zee da masu aiki 2 suna saka kaya cikin jaka wato wanda zaa raba a gun.

 

sallama mukayi suka ansa

 

kallon mu maman su zee tayi tce "har kun zo amma kam kun yi sauri."

 

"hmm eh wlh mama kinsan driver din namu da mugun gudu yake. "

 

"hkane "maman zee ta fda "tunda kun karaso ku zo ku taya su bari in je in yi wanka banyi ba kafin su alhaji su sauka dan sunce min by 9 jirgin zai sauka"

kallon zee nayi wanda ta hakirkire tana ta aiki

 

dariya nayi nace "su zee bbu magana ne abun"

 

harara na tayi tace" hmm ke dai zo ki sa hannu wlh bayna ke ciwo "

 

zuwa mukayi ni da murja muka taya su bayan mun gama ne gurin 8 muka shiga dakin zee wanda ya kawatu da purple colour.

 

wanka zee tayi sannan tasa atampha dinta wnda muma atampha mukasa sannan muka sauko kasa dan mu ci abincin safe.

 

muna nan zaune maman su zee ta sauko cikin kwalliyanta a zuciyata nace kai maman su zee ta iya kwalliya gata matar da kyau ba kadan ba. maman su zeene tace' zee kin fada ma adamu yenzu yakamata yaje ya dauko su alhaji kuwa' (adamu driver din su zee ne) 'ehh yama tafi dan naji fitar motar' tou maman su zee ta fada sannan ta koma cikin parlour din taxauna tan kallo. munazaune muna hira gurim karfe 10 muk ga an bude kofa baban su zee ne ya shigo mamaki mukaji da bamu ji shigowan mota ba.

 

da driver biye dashi da akwatina

dga byan shi kuma yaya saeed ne wanda ninaga ya kara fari akanda da kyau kuma kai yaya saeed gskya mai kyau ne yna kma da mamanshi sosai kuma ko da yke miskili yna da nashi kyan .

duk acikim second uku nayi tunanin nan

 

tashi mukayi muka karasa bakin kofan

 

'Ah dan ummi ya dawo oyoyo oyoyo kaga kuwa yarda ka chanxa'' cewar maman zee tana rungume ya saeed.

 

murmushi shima yayi yana rungume ta'' ummi I miss u too much kullin sai nayi magafarkin gida''

 

''ina wuni yaya''cewar zee kenan .''lfy lau'' zainab autan ummi ya gida ya karatu dayake kingama secondary ko''

 

''ehh zainab tace na gama yaya''

 

'' toh alhamdullilah'' yace mata

 

ni dake bayan ummi ne na da fito tare da gaida shi

'' lfy lau ah badai aysha bce ta girmahka'''

 

maman zainab tce'' ai tsawo gare ta''

 

murmushi yaya'' ya kike aysha ya gida ina yayyanki da almu duk suna lfy ko''

 

'' lfy lau suke yaya''

 

baban su zainab ne yayi gyran murya tare da cewa' ''toh anga dan momi an manta da daddy.''

maman zee tace''kai ko kasan cewa yarda muka dade bamu ganshi ba ai dole mu manta dakai tafada tana murmushi''

 

''lallai kam aysha ya babanki''

 

''lfy lau baba ina wuni''

''lfy lau aysha''

 

bayan mun gama gaisawa ne da nuna farinciki suka kara sa dakinsu da baban zee da ya saeed dan suyi wanka su ci abin ci

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...