Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

[9/29, 9:04 PM] Ma Asaa4😘: *9/8/2017*

   *12:30am*

*'"ZAFIN KISHI"'*

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*30.*

Aliyu ne da manal suna tafiya suna tadi har suka sauka downstairs, nuna mata ko ina yakeyi yana mata bayani gate man ya kira yace ya kawo mishi key din garden da sauri yaje ya dauko ya kawo masa manal dai tana ta kallon Compound din gidan dan ba karamin kyau ya mata ba dan ita inba yanxu ba bata taba lekowa wajen gidan ba saidai ta leka ta sama wajen balcony dinta garden din ya bude kujerun da suke gefen
garden din Aliyu ya jawo musu suka zauna tana daga zaune yana nunnuna mata komai na gidan sai, wajajen karfe 3:35am ya raka manal uppstars dan har yanxu tafiyanta bai daidaitu,
daga nan kuma ya wuce massallaci....

Manal ne ta take ta faman girki ta gyara side dinta tsaf tashiga dakin Aliyu ma ta gyara sai wani kamshi ke tashi a gun. Misalin karfe hudu taji sallamanshi." tana kitchen dinta dake dama ita kitchen dinta a kasa yake wanda take girki na saman kawai gere akayi mata acikinshi,
Murmushi tayi jin muryanshi
''da gudu taje ta rungumeshi kamshin dake tashi a jikinshi ne ya bugi hancinta Lumshe ido tayi

" I _miss you so much_ _habibi_ murmushi yayi sannan yace

" _miss You too my_ Queen

Murmushi yayi ya rada mata a kunne i need Your help plz

'' _Am oll eyes_
Bai tsaya bata amsa ba ya dauketa cak main room dinta ya direta kan gado sai faman shure shure takeyi wani irin kallo yake mata na bukata tare da hidiyar yawu
''dan Allah ka bari habibi dq uwar yanman nan

Kashe mata ido yayi sannan yace wlh da dadi ne shys..... bai jira amsanta ba

Ya shiga sarrafata. shine bai kyaleta ba saida ya cinma burinshi akanta ita dai kuka tayi har sanda ya xamana maganan ba baya fitowa sai hawaye kawai kake gani..

  da kanshi ya dauketa toilet ya kaita ya mata wanka ya gasata bata yimishi gardama ba dan zafin ya mata yawah

  kokarin tashi tayi zata fito, kidai jirani inyi nawa sai mu fito tare kinga baxaki iya tafiya ba...
"Em em ni gsky ka kaini kawai na jiraka a daki,
 
Murmushi kawai yayi baice mata komai ba yayi wankanshi ya gama jawo towel yayi ya daura
" ita dai kunya ya hanata ma ko daga kai ta kalleshi hannunta cikin donta harya gama wanka

Fito da ita yayi ya ageta kan gado, murmushi ya sakar mata a ranshi yana cewa ashe dama haka soyayya take da dadi ashe haka farin ciki yake idan ka samu me faranta maka gsky nayi sa'ar mata Allah na godema daka hadani da me sona tsakani da Allah

Bakin mirrow ya nufa ya dauko lotion shafa mata yayi ita dai tana kallonsa bata ce masa komai bah

tashi yayi ya nufi wadrop riga da skirt ya dauko mata na atamfa tashi tayi tasa ta malkwada dankwali

Kitchen ta nufa ta juye musu abincin data dafa a food flask kan dinning ta dawo ta jerasu.
  Serving dinsu tayi bayan sun gama ta kwashe kwanukan takai kitchen.....

Muje zuwa.....😉

*Whatsapp no*
08109990994.
[9/29, 9:05 PM] Ma Asaa4😘: *11/8/2017*

   *8:40am*

  '" *ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*kuyi hakuri naso na muku typing wlh kwana biyu wani uzuri ya hanani. Ina mika gaisuwa a gareku Yusra usman, hafsat y & momyn kalil*. _Love You Unconditionally_ **32.*

dakinta ta nufa direct waya ta dauka tayi dialing number momy Ringing tayi harta kashe bata dauka ba harta katse kara dialing tayi saitaji anyi picking

Tace "hello"

Momy ne tace manal ya kuke y gidan qlau tacewa momy ya Mai gidan nakin ta kara da cewa lafiyansa qlau
    Momy ne tace yadai lafiyanki kuma manal naji muryanki wani iri kaman bakyajin dadi lafiya qlau tayi niyan cewa saikuma ta tuna inbata fada mata damuwarta ba wazata fadawa tanada wacce ta fita ne shiru tayi...
   
Sannan tace dama na kiraki ne akan na fada miki abunda yake faruwa nan ta kwashe labari kaf tabawa momy hadda yadda khadija take sha mata kanshi da yanayin yadda tadan fahimci halinta a zamanta da ita fada momy ta mata sosai sannan tace ta cigaba da hakuri tunda suna zaman lafiya da mijinta karta damu da kishiya ita dai kawai ta mata biyayya a matsayinta na karama sannan tace ta hakura sunayin girkin tare har zuwa wani lokaci kuma katta yadda ta nunawa Aliyu wani abu akan shawarin da khadija ta bayar godiya manal tayiwa momy sosai tace kuma ta gaisar mata da dadyn tah ta katse wayar.

Kitchen dinta na sama ta shiga domin neman me zataci dan yadda taga alaman khadija bata tunani tayi girki Electric cooker ta kunna da yake sunada wuta ta daura musu breakfast....
  Chips ta soya sannan tayi miyan souce ta gama komai tattara kitchen din tayi taje ta jera abincin kan dinning zama tayi tana jiran shigowan Aliyu...

After 5 minutes Aliyu ne ya shigo zaune ya sameta kan 3seater da waya a hannunta tana chart kamshin daya doki kan hancinsa ne yasa ya sakar da wata yar karamar murmushi, manal ne ta tashi ta zauna sai yanxu take tambayansa eh wlh sorry fah nasa tun dazu kike jirana babu komai tace takowa tayi har inda yak ta kama hannunsa dinning area ta nufa ce masa tayi ya zauna ya jirata balcony ta nufa fridge ta bude ta dauko malt guda 2 kitchen ta shiga ta dauki class cup
Plate ta dauka tayi serving dinsu Shiko Aliyu zama yayi ya narki abinci sosai yana mata santi

ita sai dariya kawai takeyi sai bayan daya gama yake ce mata wlh kaman tasan dama khadija batayi girki ba dama yanada niyyan yaxo yace mata xaije ya sayo musu breakfast a hotel ne dariya tayi tana mamaki taya za,ayi mutum yanada mata kuma yaje yaci abincin hotel ita dai vatace masa komai ba bayan sun gama tattara kwanukan tayi ta kaisu kitchen....

Khadija ne zaune a falon Aliyu na downstairs tana kallo sallama taji a ranta tana cewa kaman muryan iklima tashi tayi ta nufi bakin kofah iklima ta gani tsaya sannu da zuwa ta mata sannan taja hannunta sukayi uppstairs

Iklima ne take tambayanta kawata yan haya kuka zuba ne a gidan nakun naga kaman yanxu bake daya bane a cikin gidqn murmushin takaici khadija tayi tace dama nasan bakida labari wlh Aliyu ne yayi aure dafe kirji tayi tace aure kuma kawata tace kwarai kuwah jar uba lalle khadija kinyi sanyi shiru tayi batace mata komai ba.. yanzu to ke wani mataki kika dauka
  
  wlh ki bari kawai bakiga duk nabi na rame bah gabaki daya wlh nama rasa mafita ne yanxu na buga na buga amma gabaki daya wlh babu nasara shiru iklima tayi sannan tace ai kuwa
saikiyi kokarin korata inba hakaba ke ta koraki..
  Wani ajiyan zuciya na takaici khadija tayi iklima ne tace bari na baki wani sirri na koran kishiya babu boka babu malam dan yanzu in kika tsaya biye boka ko malam abu 2 ne zasuyi ciwon kai kudinku kuma ga bazaki taba samun kwanciyar hankali ba middin baki aikata abunda suka umurce ki da kiyi ba, khadija ne tace hakane kuma wlh kawata..
Iklima ne ta kara da cewa salon takunki xqki canza kinayin duk abunda kikasan zai jawo hankalin mqi gidqnki gareki sannan kuma ki koyi kissa da munafurci irin namu na mata yazama
duk abunda zatayi indai ranan girkintane kar abun yayi kyau kinga kaman abinci yazama duk lokacin datayi girki inyaci yaji babu dadi ko gishiri yayi yawa ko yaji ta kara da cewa ina store dinku dayane daga mata kai tayi alaman eh..


Muje zuwa...........😉

*Whatsapp no*
08109990994

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...