Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

  *EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*42*.

_dan Allah fans kudanyi_ _hakuri rashin ganin_ _posting dina kwana 2_ _wani dan uzuri ne nake_ _dashi da wannan nake_ _mika gaisuwana ga duk_ _wani masoyina ina_ _gaisheku a duk inda kuke_
    *Na gode*

yatsina fuska khadija tayi sannan tace to ai nima nawan ya kare kuma bansayo wani ba ta fada tare da jan kofar dakinta downstairs manal ta sauka tacewa faty khadija fa tace itama bata dashi murmushin takaici faty tayi tace khadija dai tayi asara dazu fah naga kayan miya a kitchen dinta amma yanxu tace bata dashi bari xanyi maganinta duk faty ta fada tare da nufan
hanyan kofah uppstairs faty ta nufa kitchen din khadija ta shiga dake a bude take bari bata cika rufewa ba fridge ta bude ta debo attaruhu a kasa ta hango albasa an bazata guda 5 ta dauka manya manya tafito abunta saukowa tayi ta samu manal tsaye a kitchen tana jiranta roba ta dauko ya cire hancin attaruhu ta yanka Albasan itadai manal kallon faty kawai takeyi da mamaki manal ne tace ina kuma kika samo bayan tace bata dashi faty ne tace rabu da ita karya takeyi kawai batayi niyyan bamu bane kuma na dauko saidai tayi abunda xatayi murmushi manal tayi sannan tace badda abun khadija meye abun rowa a kayan miya ganemin hanya fa faty tace Allah dai ya kyauta Ameen manal tace suna hira suna girki abunsu sune basu gama ba sai 9:30 a try suka juye tattare kitchen din sukayi suka rufe faty ne ta dauko abincin suka haura uppstairs,
   Suna cikin cin abincin wayan manal yafara ringing daukowa tayi ganin wanda yake kira ne yasa tayi wani irin murmushi wadda ita kadai tasan fassaranshi picking tayi da sauri...

Tace ''hello''

Aliyu ne yace _My Queen_  ya gida..
  
  Manal sanda tayi wani murmushi sannan tace lfy qlau _habibi_

Aliyu ne yace haka nakeson ji lfy kuwa dazu nata kiran wayanki yaki shiga inna kira saisu cemin _not reachable_
  ''Eh wlh inaga netwrk ne baida kyau dan nima nata trying number ka but sai yaki tafiya,

Wani murmushi Aliyu yayi yadda kikasan manal din tana kallonshi sannan yace wlh my Queen i really miss u
bakiga fah daxu dana kiraki yaki shiga hankalina ya tashi sosai na kira khadija kuma batayi picking ba shine nayi tunanin ba lafiya bah
  manal ne tace haba habibi lafiya qlau wlh dazu fah mukayi waya kwata kwata da wayan namun ma how many hours ne
Murmushi yayi sannan yace watoma ke bakya missing dina koh ina nan inata tunaninki amma ke ko,a jikinki
''Wani dariya manal ta kelkyale dashi haba habibi ina missing dinka manah sosai ma
  Shiru yayi jim kadan sannan yace to fadamin yanda kikayi  missing dinah?

Ai kuwa nan ta fara zazzaga masa shidai kawai dariya yakeyi haka sukata waya cikin nishadi dajin dadi.

Ita dai faty data gama cin abinci tashi tayi ta nufi daki taje ta kwanta dan yadda taga suke waya da dukkan alamu bazasu gama nan kusa bah.
  Sune basu gama waya ba sai around 12 sannan sukayi sallama kowa yaje ya kwanta

Aroud 4:55 Aliyu ne ya kira wayan manal domin ya tashesu suyi sallah haka yata kira but batayi responding bah,

5:10 manal ta farka alwala tayi sannan tazo ta tashi faty bayan tayi sallah ne ta dauko wayanta misscalls din Aliyu ta gani har guda 3 kiranshi tayi back but baiyi responding bah
Plugging wayan tayi a charger taje ta kwanta

Basu suka tashi daga bacci ba sai around 9 o'clock.
Toilet ta fada wanka tayi
doguwar riga baki tasa ta daura dankwalin light makeup tayi sannan ta sauka downstairs kitchen ta shiga chips ta soya sai egg da ruwan lipton bata wuce 40minutes ba ta gama hada komqi dinning din kasa taje ta jejjera uppstaira ta hauro faty ta tasa akan ta tashi tayi wanka saisuyi breakfast..

Muje zuwa.........😉

Whatsapp no
0810999098
*5:00pm*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

  *EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*43*.

_Plz fans ignore typing_ _erros coz bana editing_

Fitowa tayi dakin khadija ta nufa bubbugawa tayi amma sai taji shiru murda handle din kofan tayi sai taji a kulle tsayawa tayi jim kadan sai kuma tayi tunani watakila bata tashi daga bacci bane downstairs ta sauka zama tayi a falo tana jiran saukowansu.

After 5minutes
Khadija ne ta bude kofa dakin aliyu ta nufa murda handle din kofan tayi sai taji a bude kai ta saka saita kulle kofan ta ciki bankin wadrop dinsa ta nufa budewa tayi da dukkan alamu dai wani abu take nema bincike takeyi sosai bataga komai ba gefe taja ta tsaya a ranta tana cewa to meyasa ya daina ajiyewa a nan nidai a iya sanina da Aliyu anan yake ajiyansa inba nan ba kuma To'a cikin safe...

Akwatin da yake saman wadrop dinshi ta sauko dashi kayan da yake ciki dukka ta zazzage a kasa tana dagawa daya bayan daya wasu Keys ne suka fado acikin wata rigar Aliyu Alhamdullh tace a ranka key din ta dauka ta maida kayan yadda suke ta rufe safe din Aliyu ta bude bandir din 1thousands ta dauka sabi sabi rufe safe din tayi ta maida keys din inda ta dauko su a cikin skirt dinta ta kulle kudin ta bude kofan ta fito a hankali dakinta ta nufah..

Faty ne ta fito daga dakin manal downstairs ta sauka xaune ta tarar da manal tana kallo harkin gama manal tace
Eyii wlh na gama sorry fah na ajiyeki kinata jirana murmushi manal tayi sannan tace haba babu komai

Inata jiran khadija ne ma wlh kuma har yanxu bata fito ba Uhmm faty tace nidai muje muyi breakfast dan baxamu tsaya jiranta ba dan xaiyi sanyi ta fadw tare da tashi ta nufi bakin dinning table chair taja ta xauna manal ne tayi serving dinta tashi tayi
Faty ne tace to kekuma ina zakije ki zauna muyi breakfast din manah
  "Wai zanje na duba kota tashi ne kinga babu dadi muci mubar mata saura kinsan Antyn nakun sai,a hankali kelkyalewa da dariya faty tayi sannan tace Antyn su dai kyaji dashi dai nikam babu ruwana manal tace sannan ta wuce abunta
  kofan dakin khadija ta nufa knocking din kofan tayi khadija ne ta fito manal ne ta daga mata gaisuwa amsawa tayi kaman bazata amsa ba
  Manal ne tace dama nazo na fada miki ne na hada breakfast kizo muci
Na koshi faty tace tare da bunko kofan dakinta
downstairs ta sauka jiki babu kwari faty ne take tambayanta ko lafiya ta ganta haka?
Nan ta kwashe labari abunda ya faru
Ita dai faty babu abunda takeyi banda dariya, saida tayi me isarta sanna tace kema wlh friendy ke kike biye mata bana fada miki kixo ki xauna muci ba kika ki gashinan ai yanxu ta gwale ki ita dai manal bata ce komai bah
Food flask din dake kan dinning din ta jawo serving din kanta tayi abincin taci kadan ma taci dan batajin wani yunwa sosai bayan ta gama

tattara kwanukan tayi ta kaisu kitchen dowstairs suka haura itada faty a falo suka zauna suna kallon wani film din *india* _kabhi_ _Albida nah kehna_.

Around 12 o'clock zahra ta kira faty a waya sai masifa takeyi akan tazota amma gateman dinsu manal ya hanata shigowa itakam zata tafi dan ranta ya baci tana maganan ma tana huci dariya faty tayi sannan tace haba kawata kiyi hakuri dan Allah yanzu ina fitowa sannan ta katse wayan tashi tayi ta nufi dakin manal kwance ta sameta tanata waya alama dai da yaya Aliyu take waya
Faty ne tace to iyayen luv zahra tazo tacemin ma gateman ya hanata shigowa saiki tashi muje mushigo da ita koh
Manal ne tacewa Aliyu bari tazo katse wayan tayi tare da cewa to muje manah bana dauki hijab wadrop ta bude ta dauko hijab tare suka sauko suna tafiya suna hira...

Muje zuwa........😉
*_Whatsapp no_*
08109990994
[9/29, 9:10 PM] Ma Asaa4😘: *28/8/2017*

  *8:00pm*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

  *EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*44.*

I miss our conversion nd i miss how we used to call each other with Mine. She used to call me my husnah nd i used to call her my xai2ner i miss u so much my zai2ner❤ may Allah grant u jannatul firdausi
Ameen🙏🏻

Har bakin gate suka isa gateman suka tarar tsaye manal ne ta kirashi tana tambayanshi ina bakuwar datazo ya hanata shigowa tana waje yace mata...
Kofan ya bude musu zahra suka hango tsaye dq dukkqn alamu ranta a bace yake faty ne taje da gudu ta rungumeta zahra ne tace bayan kun gama shanyani ai wlh kadan ya hana na juya
   Yanzu dai mu shiga cikin innayaso kya karisa fushin nakin a ciki manl ne shiru tayi batace komai ba dan tana fushi da zahra batason zuwa gidanta upstairs suka haura faty ne ta kawowa zahra ruwa
  Manal ne tacewa zahra ai nikam babu ruwana dake nayi fushi wlh
  Haba amarya karmuyi haka manah wlh bansamu zama bane dai shys kinsan nayi tafiya naje kd shys

dan nata neman wayanki ma bata shiga wlh
Manal ne tace bawanin nan kekam ai yanzu kin yayeni laifi 2 yanzu kikamin ma da laifi dayane but kin kara wani kikayi tafiya koki fadamin kuma da kike cewa kin kiran baya shiga ni wayata a kunne take faty ne ta katse maganan nasu da cewa ba wani namsake wlh bakida kirki kedai kawai ki karbi laifinki yafi miki
   Zahra ne tace to shikenam na karba amma amin uzuri murmushi manal tayi sannan tace toya aka iya dole ai
Manal ne tace ba wannan ba ni meyama kaiki kaduna ne ko kinbi Abdul ne zahra ce ta kelkyale da dariya
Habama wlh hutu naje shikam ma baya kaduna yana garinnan na barshi..
    ''Na manta ma wlh ba gaya muku ba next week za,a kawo lefe faty ne ta tari nunfashinta da cewa
Kice mun kusa shan biki
  Manal ne tace ah kice kema kin k
kusa shiga daga ciki dariya zahra tayi To namsake saurake
Kelkyalewa da dariya faty tayi karkiji komai xanyi amma saimun fara shan naki tukun nan Allah ya nuna manah Zahra tace
Tare suka amsa da Ameen

Tashi manal tayi tare da cewa banaje na daura manah girki harta isa bakin kofah sai zahra tace nifa wlh ban gane ba manal anya kuwa bamu sqmu karuwa ba kuwa kiga yanda kikayi wani fresh
  ''Manal ne tace kwa karaci gulmanku dai daga ke har fatyn nikam dai banda komai itama faty tayi ta gama kema kyayi ki gama..
Ah to muka sani abu a duhu nikam dai wannan fresh din da kikayi nasan ba'a banza bah murmuyi manal tayi sannan tace kwaji dashi da yanxu kam ciwon ajali a'dan yatsa ta wuce abunta
   Nan hira ta barke tsakanin faty da zahra dama an dade ba,a hadu

  "Kitchen manal ta nufah friedrice ta daura musu kafun abincin ya karisa dakin Aliyu ta nufa domin ta gyara masa shara tayi da mopping room fresh nah ta fesa kamshi dakin ya dauka wani turare ta dauko dan saudii tasa a burner rufo dakin tayi ta nufi kitchen
    Kwashe abincin tayi a food flask khadija tasawa nata ta daura akan dinning table dan tayi alwashin insha Allahu bazata kara zuwa dakin khadija domin ta kirata tazo taci abinci ba domin abunda ta mata dazu da safe ya mugun bata mata rai....

Muje zuwa..........☺

*Whatsapp no*
08109990994
[9/29, 9:10 PM] Ma Asaa4😘: *28/8/2017*

  *9:21pm*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

  *EDITED BY*
*TEEMAH JALO*
*45.*

_gaisuwa mai yawa tare da fatan alkairi ga duk masoyana dama wadanda basa karantawa ....na gode sosai da kauna_.

Upstairs ta haura zaune ta samu faty da zahra sai kuskus sukeyi
  Manal ne tace to in kun gama gulman nakun kuzo muci abinci dariya suka kwashe dashi tashi sukayi suka sauka downstairs bayan sun gama cin bincin sukayu sallah Azahar. Sai around 4:30pm zahra ta tafi

_3days later_
Manal ne zaune a falo suna kallo ita da faty
  Faty ne tacewa manal gsky ita ta gaji da zaman gidan nan kaman wani kurkuku gida shiru ta kira yaya Aliyu ta fada masa zasuje gidan momy
gidan nan nima ya fara isana _habibi_  baya nan kwata kwata gidan bayamin dadi
  Faty ne tace to su miji dadi nidai kirashi ki fada masa yanxu
  dialing din number Aliyu manal tahau yi saida ya kusa katsewa yayi picking

_"_hello my Queen_

'Na'am Manal ta amsa cikin sanyin murya.
Aliyu ne yace ya yanaji muryanki wani iri

Babu komai habibi kawai ina missing dinka ne wlh gidan babu dadi kwata kwata so boring
  ''Murmushi Aliyu yayi sannan yace wlh Queen
baki kaini missing dinki ba gani nakeyi kamar gobe bazatayi ba dan wlh nabi na zaku dana ganki gabaki daya na gaji
    kinga yanzu ma daga meeting na fito tun 9 na shiga sai yanxu na fito duk nabi na kosa na dawo guda coz am missing You
Murmushi tayi sanna tace
_Uhm
uhm dama habibi munaso muje gun momy ne nida faty wlh mun gaji da zaman gidan nan
    '"Shiru yayi sannan yace _Queen_ faty zata koya miki yawo koh
  Kinsan banason kina yawan fita koh
Shiru tayi tana jinsa dan dama tasan halinshi bayason yawo

_Plz _habibi_ bazamu dade ba dai gidan ne wlh so boring shys
To Adawo lafiya kuma karku dade _nd plz take_ _care of ur self for me_

_ _i will insha Allah_tace cikin zumudi

Allah yakare Aliyu yace
  _Ameen_  tayi _rejecting_ call din

Shiryawa suka hau yi bayan sun gama suka dau hanya zuwa gidansu momy...
Ta bangaren Aliyu kuma yana zaune yanata missing din Queen dinshi
Khadija ne ta fado masa. a ransa yana cewa yau kwana na 4 amma khadija bata taba kirana ba inbawai nina kirata ba ko oho na rasa me yake damun khadija wlh bansan me yake damunta ba halinta sai ita

Waya ya dauka dialing number ta yahau yi harya zama misscalls batayi responding bah ajiye wayan yayi ya fada toilet wanka yayi ya kwanta domin gabaki daya a gajiye yake..


Muje zuwa.............☺

0810999094

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...