✈✈✈JIRGIN SO ✈✈
🎯 11~12🎯
💦 TALENTED WRITTERS FORUM 💦
© NA RUKAYYAT CE
Na sadaukar da wannan page din ga pherteenjeey ina tayaki murnar gama novel dinki _FEENART diyar sarki ce_ kina wuta muna binki da petrol.
*Sorry readers kwana biyu banyi typin ba wlh phone dina ne keda mtslla but yenzu na chanxa wata zaku dunga Jina akai akai .insha Allah.*
And you can now find my books on my blog account
http://rukayyyatce.blogspot.com.ng/?m=1
❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤
Murmushi yayi sannan yace "da farko dai sunana Yusuf aminu ina zaune ne a kaduna na rako abokina ne birthday din abokinshi,shine nagan ki naji kinyi min aysha , a gaskya ba zan boye muku ba kece mace ta farko da na fara so a rayuwata".
Aysha Murmushi tayi tace "tou na gode da so na da kayi amma ni a gskya ban shirya yin wani soyyaya a halin yenzu ba"
" tou in babu damu wa ki ban number dinki dan naga alaman sauri kikeyi zainab dan Allah kusa baki"
Zainab ce tayi dan yake saboda tasan halin kawar tata .sannan tace "tou Malan yusuf kai ka bamu naka in mun sha kanta zaka ji Kiran mu."
"Hm malam zee kenan kunsan ku mata in kunce namiji shi ya bada number bafa kira xakuyi ba"
"Insha Allah zamu kira" inji murja
" Okay" ya fada tare da karan to masu number din zainab na rubutawa.
Byn tayi savin ne yace "ni ko bata karbeni a mtsayin masoyiba zan so ki karbe ni a mtsayin abokin ki.' Yace yana satar kallon ta.
Ita kuwa aysha da ta cika da haushin su murja da suka tsayama karban phone number din shi ya ishe ta duk ta kosa taji ta a gida.
Tana wannan tunananin taji ance"toh hajiya aysha ni zan wuce sai naji kira"
Ko kallon shi batayiba taja kofa ta rufe.
Su kuwa su murja dariya sukayi sannan suka bude kofar mota suka shiga driver yaja su.
Zainab ce ta kalla murja tace "yau ba kawar tama tayi kasuwa batayi asarar kudin makeup ba"
"ku Wallahi bku da kai ba kusan mutun ba kun tsaya Kuna wani mgna da shi"
"Aysha kenan bbu kyau wulakanta dan adam ".murja ce tayi mgna.
"Ay vn ce ku wulakanta kowa ba ya kamata ku gane cewa ba wai kowa bane ake irin soyyaya fa dashi da kuka gaisa ai is ok ko"?
"Hmm kodai kishi kikeyi hajiya aysha. "
"Bbu wani kishi da nikeyi zainab kataba kishin abunda baka so am just telling you wat is inside my heart ne.
"Okay kedai ko amatsayin friends ne ki dauke shi haba mana gashi gentle man dka ganshi. Zainab ta fada tana dafa kafa da ta".
"Ke nifa bn shirya wani soyyaya ba na fda miki daga friends zarce wa akeyi in ba ayi wasaba kuma kinsan dai ba wai auran shi znyiba dan gidan mu kunfi kowa sanin auran zumunci akeyi ko auran abokantaka"
"Mun fi kowa sanin hka just give him a chance yazama friend dinki mana"
"Okay murja zan yi thinking akai zuwa gbe".
Daidai nan suka shiga gate din gidan su zainab.
Saukowa sukayi sannan suka shiga gida. Dga ganin alama kowa ya kwanta sama suka hau suka cire kayan su suka sa na bacci sannan suka hau kan gado dan yin bacci.
Zainab ce ta kalla murja " wai murja wen zaki koma gida ne"
"Kun kosa na bar muku garin ne"
"Aa haba dai just askin you ".
"Inaga nan da one week insha Allah zan koma "
"Allah sarki ya kamata aysha ta biki kema "
"Indai aysha ce bata sonyin nesa da gida."
Hararrasu aysha tayi sannan tace " inji uban wa".
Dariya zee tayi tace "miye na zagi".
"Bansaniba".
"Zainab kyaleta dan Allah ni bacci ma nikeji sai da safenku".
"Okay nyt".
Kwanciya bacci sukayi su ukun amma aysha takasa bacci . tunanin wannan bawan Allah din ya cikamata zuciya tunani take shin ta amsa tayn sa ko kuwa aa .Ita fa ba tasan wani abu wai so ba. Amma zata gwada amsa tayinsa na zama abokinta ko zuwa na dan wani lokacine. Dawannan tunanin bacci barawo ya sace ta.
10:00 AM
Da safe sai gurin 10 na safe suka tashi saboda gajiyan da sukayi jiya daddare Shima din yenzu the kyar suka tashi...
Shiryawa suka yi aysha cikin atampha purple dinkin riga da skirt da zannan fari. Wanda ya kamata ya Kara fito da shape dinta.
Murja kuma Jan atampha tsa dinkin dogon riga mai flower din baki.
Zainab kuma English wear Tasa rigan pink sai legns baki tayi Rollin kanta da bakin gyle.
Hmm readers yam matan fa sun hadu.
Zaku Kara Jina zuwa anjma insha Allah da daddare ko da yamma.
Na rukayyat ce✍🏻
Comments
Post a Comment