Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

[9/29, 9:02 PM] Ma Asaa4😘: 7/8/2017

    11:10pm

'"ZAFIN KISHI'"

@WRITED BY@*
@husnah mb@*

@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*

25.

~*har* *kullum* *ina* *tare* *daku* *fans* *Allah* *ya* *barmu* *tare* *Rabbi* *ya* *kaddara* *saduwarmu* *a* *Jannatul* *firdausi*.. *Ameen*

Manal ce ta dauki food flask din da hanan ta kawo musu chips ne da kwai sai paper soup plate ta dauko a kitchen, dinning table ta daura serving dinsu tayi bayan sun gama tattara kwanukan tayi....
Wayanta taji yana ringing daki ta nufa kan bedside ta dauki wayan zahra ce ta gani da sauri ta daga bayan sun gaisa zahra na tsokananta Amarya kinsha kanshi shine wato jiya daga bana fito daga wanka na nemeku na rasa ko dariya zahra tayi tace wlh najma ne tace mu tafi tasan middin muka bari kika fita da kuka xamu rabu shys yanzu dai ba wannan bama nikam yaushe zakuzo cewar manal.. dariya tace karkiji komai soon insha Allahu muna hanya To shikenam Allah kawoku nan ta katse wayan......'

Misalin 1 o'clock Aliyu da friend's dinsa ne sukaje gidansu manal don gaisuwan iyaye da akeyi bayan biki Shine bai dawo gida ba sai 4:30 na yamma Dakin khadija ya shiga zaune ya sameta saman kujera tana kallon bollywood cikin wata shiga irin ta turawa wata yar karamar shiga tasq body woof sai mini skirt tayi kyau sosai ta daura daya kan daya da remote a hannunta tana kallo alaman tafiyan da taji ne yasa ta daga kai Aliyu ta gani wata yar karamar murmushi ta saka tare da cewa ango kasha kanshi dariya yayi sannan yace uwar gida ran gida... wani dariyan takaici ta saka sannan tace nidai tun safe nake zuba ido ko xq,a kawomin Amarya na ganta amma shiru banga amaryar tamun bah Uhmm ya fada yana sosa kai ai ina zaton ma bacci takeyi shys wani munduku taji a ranta eh dolen ubanta tayi bacci ai ba jiya an kwana a kanta bah😃 duk tana fadan hakanne a cikin zuciyarta( nidai cewa nayi su khadija sarkin kishi) shirun dayaga tayi ne yasa yadan buga kujera yana tambayanta ko lafiya murmushin takaici tayi tace lafiya qlau Tashi yayi tare da cewa dama na shigo na duba lafiyarki ne nan ya wuce abunsa dafinsa ya nufa wanka yayi yasa kananan kaya sannan ya fito ya shiga dakin manl kwance ya hangota kan gado tana bacci hankalinta kwance......

A kwana a tashi ba wuya yau kwanan manal 4 a gidan Aliyu,
Yau ta kama Tuesday kenam misalin 1:30am manal n xaune a falo tana kallo sqllqmq taji anayi a ranta tana cewa wannan muryan wa nakeji kaman muryan najma fitowa tayi lekawan da zatayi sukayi ido huda da zahra ihu ta sake tana tsalle taje ta rungumesu zahra ne da najma, lalle ma zahra zuwa babu notice haka kun shanmace ni cewae manal palo suka karisq ruwa ta kawo musu nan fah aka fara hira dama an dade ba,a hadu ba tunda suka fita IT ba haduwa sukeyi ba zahra ne take tsokanan manal Anya kuwa amarya bamu samu karuwa ba naga sai wani kalli kikeyi murmushi manal tayi sai kiyi kuma ai nikam sai yauma na gama period kwashewa da dariya najma da zahra suka tafa kice sai yau Aliyu zai zama angon gsky kwaji dashi dai yanzu kam cewar manal.. ke uwar gidan nakin ne yanzu muka hadu da ita a uppstairs xamu hawo tana kokarin sauka tasha wasu riga da wando da ranar Allah dariya manal tayi sannan tace to wata kila najma ne tace kuma shine zatasa kana nan kaya mutane na shiga da fita a gida nasan dai yadda kike Amaryan nan ba,a rasa baki masu zuwa bah murmushi manal tayi tace hmmn sai a hankali ita da gidanta may be haka ta saba ne zahra ne tace to ai ko haka ta saba a da kenam tunda yanxu kunzama ku 2 ai inzata fita saitasa hijab yafi mutumci manal ne tace ni kin ganni nan tunda naxo gidan nan bamu hadu ba banje inda take ba itama kuma bata shigo ba dan bansan ya halinta yake ba na tsayane naga ya takunta yake tukun inma za,a fara mu'amalan kafunnan na fahimce yaya halayenta suke zahra da manal ne suka gada baki wajen cewa Allah ya kyauta

to, najma ne tace To nidai abubda xan iya ce miki keda kizama me biyayya duk yadda halinta yake inkina mata biyayya zaku zauna lafiya kinsan in kinaso ki cuci mutum in baida hali me kyau to ki zama me hakuri biyayya da kau da kai akan duk abunda yakeyi inkikayi haka duk yadda halinta yake zata rage miki wani abun kodan biyayyan da kike mata mah amma wannan matan yadda na ganta baxatayi dadin zamq ba dan bakiga irin kallon data manah ba data ganmu ko gaisawa bamuyi bah manal ne tace to Allah sauwaka na gidewa kawata da shawara Allah ya barmu tare ya nunamin naku bikin...... Ameen suk fada a tare,
Misalin karfe 5:30 na yamma su Zahra suka tafi..
Muje zuwa.........😉

***Whatsapp no***
08109990994
[9/29, 9:02 PM] Ma Asaa4😘: *7/8/2017*

    *3:40am*

*"'ZAFIN KISHI*"'

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JAlO*

*26*.

Karfe 6 na yamma Aliyu yaje gidan mamie donmin ya gaisheta don tun da akayi biki rabonshi daya leka su zaune ya samu mamie dasu faty a falo suna kallo zama yayi a kusa da kujeran da hanan take zaune mamie ya gaisar faty ne take tsokanansa wai ya bai taho musu da amaryar tasun bah, ce mata yayi saita fara zuwa tukun itama xata zota dariya sukayi nan yayiwa mamie sallama ya wuce bai tsaya ko inaba sai wajen me nama balangu ya saya kulli 2 ya jefa a mota ya nan ya wuce
Misalin karfe 9 O'clock ya isa gida dakin sadiya ya fara shiga Saman gado ya sameta tana xaune tayi tagumi kaman wanda aka mata mutuwa har ya iso daf da ita batasan ma ya shigo ba zama yayi daf da ita kiran sunanta yayi sannan ta dawo hayyacinta tambayanta yakeyi ko lafiya qlau tace masa kaman yadda ta fada masa sai bai tanka ba kawai ya barta a haka a ransa yace Allah ya sauwaka to ledan hannunsa ya mika mata sannan ya mata saida safe, dakinsa ya shige direct wanka yayi ya dauro Alwala ya nufi dakin manal danna handle din kofan yayi shiga yayi bai ganta a falo ba daki ya nufa yaga batanan karan ruwa ya jiyo a bandaki da dukkan alamu wanka takeyi wani murmushi ya sake wanda yake kara fito da kyaunsa zama yayi a bakin gado yana jiranta

Fitowa manal tayi daure da towel a kirji tana mamakin yaushe Aliyu ya shigo dakin bataji ko motsinshi ba ur welcome my dear tace masa murmushi yayi tare da sake wata yar karamar nunfashi ganin hallittan da Allah yayi manal bakin wadrop ta nufa wata rigar bacci ta dauko me colour sky blue wadda bata wuce zuwa guiwa ba tasa bakin mirrow ta nufa lotion ta dauka ta shafa sai yar fowder Shidai duk atension dinsa yana kanta tashi yayi ya nufi bakin wadrop budewa yayi ya dauko sallaya shimfidawa yayi yace _my_ Queen amsawa tayi da na'am maza shiga toilet kiyi alwala ki fito muyi sallah "gabanta taji ya fadi a ranta tana cewa lalle ma Aliyu yaya akayi ya gane ta gama period bayan bata yadda tayi salla a gabansa ba duk dan saboda karya gane ashe duk haukanta

takeyi wai ita tana boye masa yariga ya fahimta" jin kalman da ya fada daurewa tayi ta maido da kallonta gareshi nifa na riga nayi salla tace masa tana kallon cikin idonshi murmushi yayi sannan yace eh na sani ai..Toilet ta nufa domin yin Alwala wadrop ta bude hijab ta dauko babba har kasa ta saka, tayar da nafila yayi raka'a 2 ya jasu sannan ya musu addu'a samun zaman lafiya da zuri'a dayyibah tashi yayi ya cire jallabiyan dake jikinsa towel ya daura ya shafa mai sannan ya feshe jikinsa da body spray ita dai tana zaune bakin gado tana kallonsa tashi yayi ya bude
wadrop din karshe wanda kayan baccinsa suke ciki wasu sababbin kayan bacci white colour ya dauka ya saka juyaya yayi suka hada ido murmushi yayi mata tashi yayi ya dauko musu ledan daya taho dashi budewa tayi manal taci kazan sosai dan dama yunwa takeji dan bataci abincin kirki ba tana gama ci ta tashi ta shiga toilet brush tayi taje bakin mirrow body spray ta fesa ta kuma mulke jikinta da humra ta nufi gado ta kwanta ta rufe danta da blanket....
Tashi yayi shima ya shiga toilet yayi brush,
A hankali yaje ta bayansa ya fara mata wani rikitacciyar kiss

kissing dinta yakeyi takota inah a hankali ya fara romancing dinta ya cire rigar baccin dake jikinta yayi wurgi da ita hannu tasa tana kokarin kare kirjinta hannunsa yakai kan dukiyar fulaninta kaman wani mayunwaci ya hau nuna mata salo na so da kauna hakuri sosai manal take bawa Aliyu amma ina bayama jinta zafin da takeji ne taji ya karu aiko nan ta fara kiran sunan momy da zahra, najma ba wanda bata kira ba amma ina ko sauraronta bayayi  tsure tsure ta hauyi...
"dan Allah habibi kayi hakuri wlh xaka kasheni wayyo habibi kamin rai wlh xaka jimin ciwo.
Haka ta dinga kuka sosai saboda taji rikon manya.

"Shine bai kyaleta ba saida ya cinma burinsa shida ita sunyi matukar wahala saboda yau Aliyu yaji abunda bai tabajin irinsa ba....
Sai 9:30am ya farka ya fara tashinta bude idonta ta farayi a hankali saboda wan irin nauyi da taji suna mata bude idon da tayi sai suka hada ido kau da kanta tayi tana hawaye don bataso ma su hada ido rungumeta  yayi yana _am_ _so_ sorry my queen _plz_ stop crying....

_my_ _Queen_
Shiru tayi batace masa komai bah

_Yace_ nine ko?
_daga_ mishi kai tayi _alaman_ eh

To ayi hakuri a yafemin nasan nayi miki laifi amma wlh bada sanina bane _Na_ gode Manal na gode Allah ya miki Albarka yau nasamu nutsuwa dana jima ina nema yau Allah ya cikamin burina na gode Allah ya biyaki da gidan _aljanna_ firdausi...

cikin shagwaba tace Allah habibi kai mugu ne jiya ka kusa kasheni rungumeta yayi don har ransa bayason jin kukan queen dinsa yace kiyi hakuri baxan kara bah murmushi tayi sannan tace ...

are_ u sure yace yes_ am very sure
A ransa yace tabb yadda na dandana zuman nakin nan ai wlh saikin gaji dani

Muje zuwa......😉

*Whatsap* *no*
08109990994

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...