11/7/2017
10:50pm
''ZAFIN KISHI"
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEMAH JALO@*
05.
To fans ku gyara xama domin jin lbrn waye Aliyu.....
Aliyu matashi ne wanda bai wuce shekara 32 bah dan boko ne wanda yaji boko dan ko rayuwarsa ma inka kalla xaka gane asalin dan Boko ne sbd rayuwan turawa yakeyi ko a gidansa saidai matsalan da aka samu Allah bai hadashi da mata kalar wacce yakeso ba khadija matar Aliyu yar uwarsa ce auren dangi aka musu wanda ya aureta ne bawai dan yanaso ba saidai dan bin umarnin iyayensa khadija matar Aliyu yar baffansa ce Alhj mahmud baban Aliyu ne wanda yakeda yara 5 Aliyu ne babba sai mabiyinshi namiji da kannensa mata uku fatima,nabila da Aishah.''
Alhj mahmud wato mahaifin Aliyu hamsakin me kudine kuma masani ne wanda a duk fadin garin gombe inka kira sunansa ansansa sbd mutum ne me dattaku da kuma sanin ya kamata. aliyu dan gatane sosai wanda mahaifansa suke matuka kaunansa sbd Aliyu matashi ne me hankali da sanin yakamata duk da ba,a nigeria yayi karatunsa ba 'a Cyprus first degree da Masters Program dinshi fita wajen da yayi baisa ya canja Halayensa masu kyau ba kaman yanda wasu samari keyi Aliyu mutum ne me tsetsauran ra,ayi komai nashi daban ne hatta acikin mutane magana bata dameshi ba ko,a lokacin da yake karatu shi ba mutum bane me ra,ayin mu'amala ko yawan kula mata bane duk da yyadda suke binsa.
Aliyu matashi ne wanda yake jida kudi kuma hadden gayene, farine yanada saje baki da madaidaicin tsayi. Kuma yana rayuwarsa ne akan tsari baicika son hayaniyan don shi ko biki akeyi a cikin gidansu ma bai cika xama a gidan ba tafiya yakeyi sai an gama yake dawowa gashi gidan nasun baya rabo da biki ko suna saboda family house ne.
Khadijq yar baffan Aliyu ne wanda babansa da nata wada kanine baban Aliyu shine babba khadija tun tana yarinyarta karama ba yarinya bace mejin magana tanada taurin kai da rashin kunya hakan yasa bata canza ba har girmanta tanada son karya da kuma yawan son tare kawayen banza wadda su suke kara bude mata ido ganin xata lalace ne ma yasa babanta ya samu baban Aliyu akan su hada yaransu aure sbd xumuncinsu yayi karfi hakan yasq Alhj mahmud yaji dadin xumuncin da baban khadija yake kokarin hadawa.
11/7/2017
10:54pm
"ZAFIN KISHI"
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEMAH JALO@*
06.
Ta bangaren khadija kuma batada wani sukuni duk Al'amura sun dame mata damuwarta dayace kawai yanxu xa,a kawo mata kishiya ji takeyi tamkar dama mutuwa tayi yafiye mata Alkairi acikin rayuwarta dakan abunda Aliyu ke kokarin yimata yau ni khadija ni xa,ayiwa kishiya nida ko kalma key naji sai naji gabana na faduwa shiru tayi jim kadan saita tashi ta nufi hakin bedside dan dauko wayanta kiran kawarta hauwa tayi don taxo ta nema musu mafita dan Al,amarin yafi karfinta katse wayar tayi ta wurga ta kan gado ta xauna ta xabga uban tagumi daka ganta kaga alaman damuwa tattare da itah murda kofar da akayi ne yasa ta fito daga duniyar tunanin data fadq cikin yanayin da hauwa taga kawar tatan ne yasa ta xabga uban Asher kaman wata bamagujiya daka ganta dama kaga kalan yan hau xama tayi bakin gado tana fuskantan khadija, kawata me yake damunki ne nikam kaman ba khadijan dqna sani ha kinwani jejjemewa kin rame kinyi baki kaman wata wanda ta shekara babu abinci shiru tayi sannan tace ki bari kawai wlh kawata Aliyu ne yake shirin kasheni da bakin ciki a cikin gidan nan Aliyu! Aliyu! kumah?
Meye Aliyu kuma ya miki wani zazzafan nunfashi ta sake sannan tace wlh kawata wai Aliyu ne xai kara aure. Nan ta dafe kirgi ke kyace ita xa,ayiwa kishiyan! Are u serious
Tayi shiru sannan tac 'am very serious.'
"Wonderful" lalle kawata kin kwanta barci hadda minshari yanxu dai ba wannan ba meye mafita kawata, shiru hauwa tayi sannan tace to yanzu ya kukayi da Aliyu nan ta kwashe lbr kaf da bata yadda sukayi tun randa yace xai kara aure har jiya........,
Comments
Post a Comment