11/7/2017
10:59pm
"ZAFIN KISHI"
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*
07.
To yanxu kinsan meyene a,a kawata saikin fada kamar yadda kika nuna masa jiya bbu komai kin hakura ya kara aurensa ki ci gaba dayin hakan karki yadda ki taba nuna masq damuwa akan karin aurenshi ai inyasan wata baisan wata ba xamu masa shigo shigo ne a hankali saiya gane damu yake wasa akwai wani shaharren malami ya iya aiki, Aikinsa kaman yankan wuka xan kaiki gurinsa xaki samu sauki karki damu kinji kawata, Shewa sukayi sannan suka tafah shys nake kara sonki wlh kawata duk wata damuwa da ke damuna kina saurin samamin mafita yanzu dai kawata yaushe xamuje ki kaini dan gsky abunnan ya dameni matuka to yanxu yaushe kikeso muje ni ai ko yaushe ma a shirye nake nida nake tare da damuwa ai ko yaushe nikam 'Am ready' to shikenam yanxu dai kawai sai munyi waya xan wuce magrib ta gabato To shikenqm kawata muje na taka miki fitowa sukayi suna tafiya suna hira har bakin gate khadija ta rako hawwy
juyawan da xatayi saita hango motan Aliyy yana tahowa wani murmushi ta sake me wuyar fassara nan taja gefe ta bbashi hanya ya wuce packing yayi sannan ya fito dayar jakar da take hannunsa da gudu ta nufeshi wani irin murmushi ya farayi hugging dinshi taje tayi, Sannu da dawowa Yaya Aliyu sannu khady na ya gidan dai tace qlau wlh ka tafi ka barni da kewarka duk fadin gidannan ni kadai shiru banajin dadi dariya yayi sannan yace eh shys ai nakeson kawo miki abokiyar hira yatsine fuska tayi har a ranta bataji dadin magansa ba karbar jakar dake hannunsa tayi suna makale da juna har suke shige daki ajiye dakar tayi kan bedside din gado ta taima mishi ya rage kayan da take jikinsa toilet ya fada yayi wanka tare da dauro alwala dan magrif ta gabato..
11/7/2017.
11:5pm
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*
08.
Fitowa yayi ya tarar da ita a falo ta xabga uban tagumi duk kokarin da khadija keyi dan boye damuwarta akan auren a Aliyu xaiyi amma hakan ya gagara tafiya yakeyi a hankali xaunawa yayi daf da ita ya rike hannunta khady na me yake damuki ne kam' plz tell me what's ur problem maganan da taji yayi ne yasa ta dago kanta da sauri ido 2 sukayi ya kara jefanta da tambayan daya mqta"
i said what's wrong with u? plz tell me i don't want to see u in a bad condition, murmushin dole tayi. Tace don't worry babu abunda yake damunq kawai banjin dadi ne kaman xaxxabi ne yake kokarin rufeni shys
" Oh am so sorry"
To kinsha magani ne yanxu ta daga kae Alaman a,a oya to tashi muje kiyi alola muyi sallah saimuje mu sayo magani koh mikewatayi tana binyi a baya kaman rakumi da akala toilet ta dada jiki babu kwari Alwala ta daura ya jasu sukayi raka,a uku bayan sun idar yace ta tashi ta shirya suje su sayo magani da abinci yasan batayi girki ba, mikewa tayi ta nufi wadrop, uhmmm nidai cewa nayi Aliyu ke
kenam saikace bakasan mutumiyar takan ba har wani tambaya kakeyi ai kaikam dama inkaga kaci abinci kaje gidan mamie kane ko kuma hotel hhhhh lol
Zaune ta tarar dashi a falo yana jiranta kin gamane ne khady kai ta daga masa alaman eh ta gama keys din mota ya dauka dana gida suka fita suna hira packing space ya nufa ya fito da motan packing dinta yayi bakin gate ya fito ya rurrufe ko ina a gidan bude gaban motan tayi ta shiga suna tafiya suna hira magani suka fara saya kafun suje hotel su sayi abincin da xasuci da daddare, angama shirya musu abincin nan basu tsaya ko ina ba sai gida...
11/7/2017
11:10pm
"ZAFIN KISHI"
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*
09.
Shikam, ma ta bangarensa harya daina damuwa qkan cin abincin hotel dan harma ya saba da hakan sun abun n damunsa ace kanada mata amma kullum kana hanyan hotel shikam yaushe farinciki xaixo ya maye bakincikinsa yaushe zai samu mata kyautatawa iyayensa kaman yaddq yaketa mafarkin hakan a rayuwarsa tabbas lokacin daya auri khadija yasa baya sonta amma yanxu sonta yakeyi duk dq xqman shekara 7 ba xaman kwana 7 bakwai bane duk da khadija bata haihu ba shikumq a rayuwarsa babu abunda yafi buri kamqn abu 2 yaga jininsq kuma yasamu mace ta gari adila, rashin haihuwan khadija ba karamin damunsa abun yakeyi ba matuka baya nunq matane kawai dan yasan itama tana cikin damuwar kaman yadda yake ciki haihuwa Allah amma yanxu gsky ya fara xargin khadija anya ba wani tasha wanda ya lalata mata mahaifa ba kuwah..
Misalin karfe goma da rabi na dare tana kwance akan gado zuciyarta sake sake kawai take mata akan hukuncin daya kamata ta dauka akan yaya Aliyu kamshin turaren da taji ya bugi hancinta yasa ta dago da sauri ido 2 sukayi dashi ya sake mata wani murmushi meyar masa da martani tayi tafiya yakeyi a hankali bakin gadon ya xauna khady ta amsa ya 'yes' yaya dama inaso muyi wata magana ne wata magana kenam tana maganan tana kallon idonshi ya cigaba da cewa na lura da wani abu kwana biyu tattare dake gabaki daya bakya cikin farin cika da walwala a gidan nan ko xaki iya fadamin meye dalilin daya kawo hakan wata yar nunfashi taja sannan tace babu komai kawai banajin dadin ne kaman yadda na fada maka daxu shiru yayi yace to shikenam Allah sauwaka gobe xamuje Clininc sai doctor yadubaki don gane meke damunki saurin tararsa tayi a,a don't mind ai yanxu da sauki i will be fine soon insha Allah inaga ma kaman change din weather ne ya kawo hakan ya amsa da ''Ok" nd secondly inaso gsky muje gun doctor dan gane meye matsalarmu akan rashin haihuwan ki'' da sauri ta dago kai ta kalleshi ji tayi tamkar ya xuba mata dalma a kirji a xuciyata cewa tayi lalle Aliyu ya baro babban aiki Lokacin tonan Asirinta yayi yanxu meye mafitmafita a gareta duk tana fadane a cikin zuciyarta.
''Em em'' amma yaya da mun hakura da xuwa gun doctor nan dan karfa muje muji abunda xai damemu a ganina kawai muta addu'a kawai yafi xuwa gun doctorn nan yanxu kaga in mukaje akace baka haihuwa xaka shiga damuwa ko kuma ace nine banayi kaga duk xamu shiga matasala gara muna xaman lfyn mu kawai muta addu'ah Allah xai kawo manh mafita.
Shiru yayi sannan yace eh to hakane khady kema kinyi magana Allah ya kawo manah masu Albarka.,
Ameen
11/7/2017
11:16
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*
10.
Ya karisa maganan yana kallon agogo sha biyu saura ya gani, tashi yayi shafa'i da wutir Sannan ya kwanta.
Washe gari da safe misalin karfe goma na rana ya shirya tsaf xai tafi office gidan mamie ya fara xuwa domin ya sanar da ita batun Aurenshi sallama yayi mamie tana shingide akan darduma ta idar da sallan walaha tsugunawa yayi mamie ina kwana ta amsa lfy babana yau kaine da sassafen nan a gidan wlh mamie dama xanje office ne nace bana biyo na gaisheki tukunnah na wuce Allah sarki Allah ya maka Albarka babana ya Amsa da AAmeen mamie nah, shiru yayi jim kadan sannan yace mamie inaso na fada miki inaso na kara aure ne mamie dai jin maganan tayi tamkar a mafarki dago kai tayi yau Aliyu ne yake maganan karin aure sama ta kallah sannan tace Allah na godema shidai duk maganan da yakeyi kansa a kasa bai dago kai ya kalli inda take bah yau ina. Cikin farin cikin da baxai misaltu ba na dade ina jiran wannan ranan Babana Shekara nawa muke binkq kayi aure saida kawai kace to sai yau gashi kaida kanka kake cemin aure xakayi duk bansq waye xaka aura ba amma nasan insha Allahu xata maye bakin cikinmu da farincikq da izinin Allah ni kaina nasan kaman yadda bamujin dadin matarka haka kaima ha dadinta kakeji bah amma sbd Asirce Asirce irin nasu da ita da mahaifiyarta ka kasa katabus akanta duk abunda tama saidai ka dauki hakuri,
Akanta kusan shekara 3 kenam kannenka basa xuwa gidanka suda matarka ko ga maciji basayi babu tsakani ko kadan kai kanka ka sani khadijq bata sansu ko kadan mussanman fatima kuma ba komai ya jawo hakan ba taga kuna shiri ne duk abunda tayiwa Aisha da hanan suna iya hakura su tura mata aniyara amma kaga fatima bata barinta ko kadan mussanman ma intaga tanamin rashin kunya inbaka manta ba har gida taxo ranan suka daku da fatima akan tamin rashin kunya fatima kuma baxata iya barinta ba dana fadama abunda ya faru sai cemin kayi muyi hakuri xaka mata fada ni nasani Aliyy ba haka kake ba kawai tsabar kirsa da shiga malaman khadija ne ta maidakai haka, Amma inshq Allahu yanxu kam Alkadarin nasun ya karye Allah ya kara kareka daga sharrinsu ya kuma tura musu Aniyarsu, shidai shiru yayi bai iya cewa komai bah....
Nunfashi taja sannan taci gaba da magana nidai yanxu babu abunda xance saidai Allah ya sanya Alkairi yakuma nuna mana ranan da rai da lfy xan kuma yiwa babanka maganan, Godiya yayi sosai sannan ya tashi yace mamie xan wuce office To Allah ya kiyaye' babana Ameen ya wuce abunsa office ya wuce direct,
** misalin karfe 2 na rana ya koma gida dan dauko wasu doccument dinsa xaune ya tarar da khadija a falo tana kallon bollywood kamshin turaren da tajine yasq ta daga kai, yaya ka shammaceni meya faru ka dawo a wannan lokaci wlh naxo daukan wasu doccument dina ne.
Awww' shigewa yayi ta bishi a baya ''em' yaya dama inaso naje gun hjy na ne dan Allah kaga na kwana 2 banje bah Dagowa yayi a dawo lfy nikam bana wuce na samesu nan ya wuce ya barta a tsaye....
Muje Zuwa😉
***whatsapp me***
08109990994
Comments
Post a Comment