✈✈✈JIRGIN SO✈✈
🎯9~10🎯
💦TALENTED WRITER'S FORUM💦
NA RUKAYYAT CE
NA SADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN GA DUK WANI WRITTER NA TALENTED WRITTERS FORUM.
INA ALFAHARI DAKU KUNA HUTA BABES
💦hadin kanmu shine abin alfaharimmu 💦
Lets do it talented forum babes muci gaba da wuta🔥🔥🔥
~Ban man ta daku ba ina kaunar ku~
*REEFAT YAHYA
*HALIEYMERH AMEEM
*HAJARAT M BASH
*SADIEEY SMART
*HUSNAH
*ROSHNI ANTY ABNA
*FAYEEEEEEX M USMAN
*MARYAM LAWAL WADA
*SUHAILAT ISHAQ
*ISLAH TASIU YAU
NAGODE DA BANI SUPPORT THANK YOU VERY MUCH
Bayan sun idar da Sallah ne suka fito suka ci abinci muna zaune a parlour din.
Yaya saeed ne yayi mgana.
"ummi bari inje in kwanta in huta kin san mun gaji ga anjima akwai party ""
""gaskiya kam yakamata ku huta dukan ku" inji maman zee.
Tashi yaya saeed yayi sannan Ya haura zuwa dakin sa shima haka baban su zee ya haura.
Muna nan zaune ne maman zee tace kunga kun tuna ma makeup artist din nan kuwa karda tazo taki zuwa
"ehh umma mun tuna mata daxun na kirata "inji zainab.
Maman zee ce ta tashi tare da fadin" to ni bari in tashi in barku wai ma ina Murja ne bnganta ba "
''Tana daki '' inji aisha ta fda mata. Toh shi kenan nasan cewa yanzu hajiya Bilki xataxo sai ku kaita dakina (kawar maman zee ce)
Zee ce ta daga kai tare da fadin to Umma.
Munanan zaune sai ga Murja ta sauko.
Kallon ta nayi nace '' hajiya murja sai yanzu ina kika makale. ''
Kedai bari kawai ni fa ina ga gara mu fara shirin nan tun yanzu kunga muxa muje mu karasa shirya kome a hall din. Kuma kunga har 4 yayi. ''
''Ehh to yanzu zamu shirya dan mai make up din ta kirani tace tana gab da shigo wa gidan nan '' zainab ce ta fada haka.
Tashi yen matan uku sukayi suka shiga ciki sukayi Sallah bayan sun idar ne murja tafara yin wanka sannan aisha sai zee.
Zee ce tace ''hmm kunsa wani abu kuwa''aa suka CE.
' 'Wallahi na manta ban gayyace wata friend dita ba ''
''Toh ki kirata mana yen zu aisha ta fda ''
'kona fda mata ba zata zo ba zata ce bn fda mata da wuri ba and one funny tin she have a crush on yaya saeed. ''
Dariya duka sukayi ska ci gaba da hira by 5pm ne wayan zainab yayi kara ta dauko taga make up artist ce ke kiran ta.
Dauka tayi sannan tace mata bari ta aiko a shi go da ita mai aikin su ta kira ta fada mata cewa tafita ta shigo da wata mata a wajen gate.
Suna zaune suka ga ta shigo gaisa wa sukayi.
Sannan suka fara shirya wa sannan sukayi alwala sannan tafara yi masu make up din ba su su ka gama ba sai 7pm suka yi shirin su cikin red gown.
Zainab tasa wani dogon red gown mai dogon hannu da zannan baki ta daura head baki da takalmi baki sannan
Aisha itama tasa jan gown da red hade da black head fa black takalmi ita ma.
Murja kuma bakin gown mai xanan red da red takalmi sai black head.
Hmm(masu karatu kunga yarda yen matan nan uku suka yi kyau kuwa abin baya faduwa)........ 🙈
Suna gama shirya wa suka sallami makeup artist din sannan suka kara gyara kyensu sannan sukayi Sallah
Sauko wa kasa sukayi sannan suka sami maman zainab da hajiya Bilki a kasa su biyu suna hira.
Gaishe su sukayi.
Maman zee tace" kun shirya kenan "
''ehh umma yanzu zamu je driver Ya sauke mu''
''toh dan Allah ku kula da kanku banda kula samari Balle ke zainab nasan halinki ''
''inshaa Allah umma zamu kiyaye '' suka fda tare da fita ''
Suna fita wajen gidan su ka hango yaya saeed da wani abokin shi su ma da alama tafiyan xasuyi
Shiga motar suka yi Murja tana gaba su zainab na bayn motar.
Gurin karfe 7:30pm suka Isa hall din wanda babu mutane sosai a ciki .
Bude kofar motar sukayi suka shiga ciki suna takunsu na dai matan xamani masu ji fa kyau.
Hankalin masu hoto duk Ya dawo kansu kaman su ne masu yin Birthday din saboda kyan da sukayi.
Da na shiga su suka samu table wanda daman anyi ne domin su zauna su uku kawai.
zaune suke a kan Table din wata kawar zee ta zo kusa da su
''ah zee baki da kara wato ku uku kawai a nan "
" hm ke ni ban yi tunanin zaki zo bane wlh amma kema saa ban da abin ki ai kin san bazan ware ki ba ""
"lallai kam tace ''
Sannan suka gaisa da su aisha sannan ta bar gurin.
Fira suka ci gaba da yi aka fara rabon snacks sbd daman akwai ruwa da lemu akan tables.
by 9pm ne mc ya sanar da cewa ga Birthday boy nan xaya shigo da abokan sa uku.
Shigo wa wa sukayi saeed na cikin kaya wanda da ka gani kasan ba karamin kudi bane aka Kashe gurin siyan sa.
Gurin da aka ta na dar masu suka zauna aka ci gaba da hidima party din.
Kiran wani friend din sa akayi akan yazo yaba da tari hin mai Birthday haka kuwa yazo Ya bada.
Rabon abin ci aka fara yi kala uku ne abin cin sannan aka umurce saeed da yaje Ya yanka cake din wan da hawan sa uku mai deco din black and red.
Ayhsa ce ta kalla zainab tace "ke gaskiya yayan ki na da kyau ''
" haba ko kema kina ciki ne "
" aa wlh kawai dai nafda miki gaskiya ne nothin lik dat kuma ''
Murja ce tayi dariya "ke kika Sani zee kyaleta in tayi tsami maji ''
Dariya su zainab da Murja sukayi tare da tafa wa
"hmmmm kudai kuka Sani kunsa dai ni soyaya bata dameni ba"
Murmushi kawai sukayi snnan zee ta duba agogon hannunta
"kai har sha daya yayi bamu Sani ba infact ma ko rawa mu ba muyi ba gashi umma tace karda mu dade "
Aisha ce tace" wlh kuwa gashi ni bacci ma nike ji gashi jiya ma ba wani bacci nayi sosai ba "
Bata kara sa mgana ba suka ji phone din zee na ringin
" kunga kuwa umma ce nasan cewa zata yi mu koma dare yayi.
Dauka tayi "hello umma"
Daga dayan bangaren umma tace" wai baku san dare yayi bane "
" ehh umma yanzu zamu taho "
" Ya kamata dai"
Umma ta fada tare da aje wayan.
"tashi mu tafi kinji ni party din nan ma baimin dadi kamar yarda nayi zato ba"
Dariya aisha tayi tace " dan dai kawai baki samu saurayi bane kike wani kalan zance"
Murmushi zainab tayi tare da tashi "tashi muje karda umma ta kara kira wlh."
Tashi sukayi dukan su suka fita daga hall din zuwa motar su samun driver din sukayi aciki.
Har zasu shiga sukaji ana masu sallama.
"Assalamu Alaikum yen mata "
Amsa mai Suka yi.
" Hmm dan Allah in babu damuwa ko zan iya Sanin sunan ku."
"mallan mizaki da sunan mu" aisha ce tayi mgana.
"taimakon musulunci zaku mun ku fada mun dan Allah "
Murja ce ta kalle shi" tunda kace Allah ni suna na Murja "
Nuna zainab tayi tace" wannan kuma zainab "
Sai wancen aisha.
" Nagode malama Murja dan Allah taimoka na zaku karayi wlh na ga kawar ku ina so wato malama aisha ko zaa taimaka mun da number. "
Aisha ce ta kalle shi" bazaka samuba dan Allah zee ku shigo mu tafi "
MUJE ZUWA
NA RUKAYYAT CE ✍🏼
Comments
Post a Comment