💦 *Talented writers forum* 💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*
_domin samun littattafan mu shiga....
_To get access to talented novels check_
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼
♥♥♥♥♥♥
🖤 *SO* 🖤
💦 _Halitta ce_💦
® *Na*✍🏿
_yar Aljannah_💅
*_________________________________\_°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*
*masoya nagode da addu arku ga kakana danayi rashi Allah yasakamuku da alkhairi Allah kuma yabar qauna ngd sosai nima ina sonku*🤝💋❤💃🏼
*page dinnan sukutun nakine dalibata Sadeeya*(my one) *allah yabarni dake Allah yarayamuna hauwa.u maejidda*💋💃🏼
*55*📝
*A*bubakar sadiq kawu yakalla yace
"Sadiq shiga ciki gun hafsat kakarbo muna zam zam
"Toh yace yatashi yashiga cikin gidan
Zuciyar sa namasa wani irin radadi datausayi
Bai jimaba yadawo riqeda goram zam2 har guda 2
Yamiqawa kawu Kawu yaxube su Akofi yameqawa mlm umar
Karba yayai yafara karatu cikidakwanin ta yanatofawa aruwan
Seda yadau lkc yanakaratu
Sannan yatofa Aruwan yamatsa kusada omie wacce lkcn duk tajigata
Bismillah yayi sanna yafara watsamata ruwam
Yanawa tsamatasu tafara juye juye hancinta nafitarda hayaqi
Ganinhaka yasa yafara shafemata kunfan bakinta yaduramata ruwam
Ai ko nan danan tayiwani irin baqin Amai wanda gabaki dayansu sungir giza daganin wannan lamari
Daganan kumatayi tsit
Tanafitarda nunmashi sama sama
Malam umar ne yagoge zufan daya tasomasa yayi ajiyar zuciya san nan yace
"Agaskiya alhaji bazan boyemaka ba Akwai matsala babba
Kawu yakalleshi da Alamartan baya yace
"kamarwacce iri malam
Mlm umar yace "toh dafarko dai kaga yanda take fitarda hayaqi Ahancinta hakankuma yana nudin shaidanin Aljani ya Aureta dan nasaba ganin irin wannan lamari
Jin sunyishiru yasa yadaura dacewa "kuma irin hakan yanafaruwa tasanadiyar badasu da Akeyi dan Akan wani biyan buqata sannan matuqar ba rabata dashiba to zai iyayimata illah babba
Zancen mlm yayimatuqar dagawa sadiq hankali maran misaltuwa idansa kuwa sunyi jajir sbd tausayin gakuma wani irin sonta dayashigeshi farat daya
Maganar kawuce tadawo dashi indayakecewa
"Toyanxu mlm meye Abinyi ?
Abinyi kanyanzu Arabata dashi tahanyar saduwa damijinta manda yarike addinishi dagaski kuma yakeda ilimi sosai tayanda zai iyatunkaran su Sosai ma ana yakareda dakuma kansa
Ajiyarzuciya kawu yasauke sannan yace "mlmfa nagaymaka bamusulmabace yanzunetakesan musulumta bawai arabata aure da aljaninba
"Matuqar dai tanason musulunta tofa sedanada wani wanda zaitaimaketa yakuma ceto rayuwarta daga halaqa dan wlh tabbas bazasubarta ta anshi musulinciba
Mlm neke wannan zance
***** *****
Abangaren abida kuwa Allah Allah take takoma gida dansetagayama inna Abinda sadiq yamata kawata qabila
Dasallama yashiga palo umma ce zaune itakadai tana kallo
Salamar umma ta amsa mata fuskarta daukeda murmushi
Qarasowatayi cikin palo kujeranda umma kezaune itamatazo tazauna
"Washhh Allah umman mu kekadai Agida sannu dafutawa
"Yawwa yar umma kidawo lpy yakaratu
m.urmushitayi sannan tace "lpy alhamdullahi umma ammafa nakwaso gajiya...
Muje zuwa
*Matar bash ce* 💦 *Talented writers forum* 💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*
_domin samun littattafan mu shiga....
_To get access to talented novels check_
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼
♥♥♥♥♥♥
🖤 *SO* 🖤
💦 _Halitta ce_💦
® *Na*✍🏿
_yar Aljannah_💅
*_________________________________\_°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*
*dan kudaina katsemin hanzara Abinda nayi niya shina keyi so inkinga baZaki iya karantawaba wallahi babu dole* *aikin banza kawai*😡😡
*54*📝
Cikin sanyin murya Alhj Aminu yafara vata kalmar shahada
Kamar yadda annabin mu yakoyar damu
Idan dayanmu zaimusulun ta
Omiesha kam kasa karba tayi sakamakwon wa ni irin nauyi da maqoshinta yayi
Kakarita ke amma takasa fadim kalmar
Ganin haka yasa mlm Aminu sake maimai tamata
Wannan karan kam wani irin yunquri tayi sanadiyar haka yasata zubewa yangurin tana kakari
Cikin wani irin tashin hankali sadiq yayi kanta yana jijjigata Gameda
Kiran sunanta itakuwa batamasan yanayiba dangabadaya tafita hayyacinta
Banda gurnani dafitarda kunfa Abakinta babu Abinda takeyi
ALHAJI aminu neyadakatar da sadiq ganin yana qarqarin daukarta
"Dakata sadiq Kyaleta Bari inkira malam umar makwafcina shizai iyagane matsalar
Cikeda tashin hankali sadiq tace to Kawu wazekirasa?
"Karka damu sadiq komai zaidai dai ta wannan bazaiwuce sharrin jinnuba kakwantar da hankalinka insha Allahu
Yarunsa usman yakalla sanna yace "Usman Ayimin sallama da mlm umar dan Allah
"Toh"yaceyafita
"Omiesha Kam harlokacin tanakwance tanagurnani sadiq kuwa yakafeta da ido ga wani irin yanayi dayashiga tausayinta duk yacikashi
Ahj aminu kuwa karatuyakeyi yana tofamata
Sauran yaransa yakallah yacemasu "Amiru zaku iyatafiya zuwa ajima sekudawo ko
wanna yakira da Amiru yadukarda kansa qasa Alamr girma.wa yace
toh Alhaji Atashi lpy Allah yabata lpy
"Amin Amin Suka amsa sanna sukakwashe litafnsu suka fita
Usman kuwa yartafiya maidan nisa yayi ya isgidan mlm umar Zauneyataran da Almajiransa sunakaratu shikuma yana cikingida wani babban Almajirinsa sukagaisadashi nanyake tanbayarsa ko mlm din yananan eh yacedashi Toh usman yace dan Allah Akirashi toh yarun mlm dinyafada sannanyayi cikin gidan dankiran mlm
Bayan yafito sukagaisa da usman sannan yagayama sa aiken Alhj Aminu babu bata lkc sukabi hanyar gidan Aminun
Zaune suka taranda su sunyi jigum
Kawune yakalle mlm umar yamiqamasa hannu suka gaisa cikin girmama juna
Sadiq mayagaida shi Amutunce
Sanna kawu yayimasa baayanin komai Anatse
Jijjiga kansa yayi sannan yace
" Allahu Akkubar Allah sarki lallai wannan sharrin junnune Yajuya yakalle alhj Aminu yace zan iya samin zam zam aminu
Kuyihakuri dawannan Anjima
zanyiwani💋🤝
09039227856🤝
Comments
Post a Comment