Skip to main content

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI*

*TRUE  LIFE  STORY*




💦💦 *Talented* _Writers Forum_ 💦💦
_had'in kanmu shine alfaharinmu_


💙💚❤ *mai imani dole za'ajarabashi harkanshi ya kulle ya gaza bud'eshi idan yai hqr* _asannu zaiga sakamakonshi musali ganinan zan maye maka_ *gurbinshi,zansa kai murna_karkai_kuka_dakai zan* _zauna hawaye inshare_ ❤💚💙


*pg2⃣*





_azaune take Ummi na kusa da'ita wasu irin hawaye masu quna da d'aci na qara ziyartar kuncinta, "yanzu Ummi mai zanyi wanda zai wankeni daga idon Abba da Ammi,da jama'ar gari?Ummi bansan mai nayiwa_ _masa ba ya min wannan aeka aekar  ya cutar dani,ya lalatamin tanadin dana dad'e inawa kaina ya cuceni ya zalunceni tsakanina dashi saide allah yasa'isa"wani irin arnen_ _kuka Khadijat ta arce dashi wanda ya qara tayar da hankalin Ummi,qara matsowa tai kusa da ita kasan cewar da tana daga gefentane,dafa kafad'ar yayar tata tayi kafin tace, "aunty ki kwantar da hankalinki tunda kece dagaskiya,kuma ita_ _qaddara bata wuce kan kowa,na tabbata jama'ar gari bazusu ta6a amincewa da wannan abinba,suma su Ammi tsananin tashin hankaline yasa suka fara zargarki,dan haka ina roqanki kiyi hqr ki nutsar da hankalinki wajan fad'amin wanda ya aekata_ miki hk,domin _musamu abun da zamu tunkari su Abba dashi"
tsagaita kukanta tayi tabi qanwar tata da kallo tana nazarin kalamanta dan tasan kokasheta za'ayi bazata iya_ _cewa ga wanda ya mata wannan ta asarba,hawaye ta sharce,tare da fara mgn cikin in'ina,"ban_ saniba Ummi wllhy _bansaniba idan nace miki ga wanda yamin wallhu wal azim namiki qarya,nidai kawai amatsayinki na y'ar uwata Ummi_ _ki'agazamin wajan ceto rayuwata,da wanne abun zanji da cikin dake d'auke ajikina wanda bansan ubansaba,ko kuma da rashin farin cikina kokuma da fasa aurena da'akayi"Dum!Ummi daji gabanta yayi wani mugun fad'uwa najin Khadijat ta ambaci_ _farin cikinta,kuka Khadijat taci gaba dayi,ita kuma Ummi zamewa tai,dan tana matuqar mamakin y'ar uwar tata nacewa batasan Uban cikin dake jikintaba,ganin da sukayi anyaye labule shine ya dawo da_ _kowacce cikin hankalinta,tare da maido kallonsu kan wanda ya bud'e labulan,Ammi ce tashigo rannan nata ad'aure ba alamar fara'a bare annuri,take gaban kowacce yafara dukan Uku_ Uku, _daga gefansu tasamu gu tazauna d'auke ke kallonta tai daga kansu tamai dashi kan qofar d'aki,  "Khadijat kaf duniya baki da kamata,domin ko_ _bakomai nice,wacce ta jure wuya dad'i wahala azaba duk nashanye,na d'au cikinki wata d'ai d'ai har tara da ankwanaki,ranar da zaki zo dny wato ranar sa zan haifeki_ , _nari nagama cira rai da rayuwa,domin aloqacin ina tunanin mutuwa itace mafi sauqi agareni,amma cikin nasara ta Ubangiji,na haifeki,bayan na haifeki wahala bata qareba,nice cinki nice_ _shanki domin abincinki ta jikina kike samu,nice wankanki samiki kaya kula da damuwarki dasauran aeyukan da uwa kewa d'anta,daga haka harkikafara_ taka wani mataki _narayuwa,nanma aeki bai qareba kullum cikin fargaba nake,kullum idan nai salla ina saki cikin addu'ar allah ya tsareminke domin duk wata uwa burinta bai wuce d'anta yafi nakowaba, nai qoqarin saki atuba ta gari tare da kaikawo akan tarbiyarki,domin burina_ _kullum bai wuce na kaiki d'akin mijinki lpyh"shiru Ammi tayi tare da maido kallonta kan y'ay'an nata,wad'anda suka jeru kusa da juna,tunda tafara mgn suka tattara hankalinsu gabad'aya_ _akanta,"Khadijat kinsan kice wadda nakeso fiye da Ummi karki manta yacce nake alfahari dake agaban mahaifinku da bainar jama'a harso nake acemin Maman Khadija,amma yau shine Khadija za'awayi gari_ _kina d'auke da juna biyu Khadijat,wanda bashi da Uba,shinni Mariya ina zansa kaina wacce irin qaddarace wannan tatasoni agaba yazanyi da rayuwata,gashi nayi nayi kifad'amin wanda ya miki aeka_ _aekarnan Khadija kinqi,Khadija anya kuwa kina naiman gamawa da duniya lpyh kuwa?anya kina naiman yarda Iyaye da albarkarsu kuwa??kode kina_ _d'aya daga cikin mutanan da iliminsu bai qaresu da komaiba?karfa kimanta duk wata uwa idan zatama y'arta fad'a Khadija dake take misali,karfa kimanta kaf garin_ ( *MAQARFI* ) _bayarinyar da take da iliminki na addini,kokinmanta yacce jama'a suke yabankine?amma yai Khadija kece akaje har kotu dake akan kina d'auke da cikin da bashi da Uba, tabbas Khadija idan lamamarinnan yakasance gske ,zaki fawa kanki tarihi da zuri'arki da iyayanki dan _jama'a_ zasu dunga kiranki,da wacce ta yaudari jama'ar gari,dan wasuma_ cewa zasu dungayi *ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* _kuma hakane danni kaina Khadija nace_ *KIN CUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* , _indai wannan lamarin ya kasance gskyh" kuka ta fashe dashi tare da dafekai tana kaico da kasancewa mahaifiyar Khadija,gabad'ayansu suma_ _Kuka suka kaure dashi kaf cikinsu anrasa wanda zai rarrashi wani_

*KANO*

_azaune take a wani katafaran parlou wanda yashaqi kayan alatu,sanye take cikin atamfa super Holand green colour, d'an kwalin Atamfar tayafa akanta sabo da matuqar tashin hankalin_ da _take ciki,babu alamar kwalliya kokad'an afuskarta hasalima kana kallonta kasan bashakka tana cikin tashin hankali,wayar dake hannunta tai wurgi da ita tare da_ _fad'in oh my good,dafe kai tayi tare da miqewa,zirgazirga take kamar wata sabuwar zararriya,qwallar dake ida nuntane ta gangaro zuwa kuma tunta,hannu tasa ta goge,kamar_ _daka sama tajiyo Hon d'in mota gaban tane yai wani mugun fad'uwa,tsayawa tai cak!wani irin farin ciki na ratsa zuciyarta,kuka da take shi yay qoqarin komawa na farinciki,ahankali ta furta "ya Haidar,da gudu  tayi waje  tana wani kuka wanda bazaka kirashi na farin cikiba,cikin gudu taqarasa harabar gidan,d'if taji_ _tare da tsayawa cak!tana binshi da kallo,kamar batata6a ganinshiba,memakon farin ciki saita fashe da wani irin kuka,dasauri cikin hanzari Faruq ya iso wajanta,muryarshi ya tausasa tare da kiran sunanta ahankali,_
_d'agowa tai tana masa wani irin kallo,shima shi yake watsamata,
"Faruq ina ya Haidar yake?kadde zargin danake shi zaizamo gskyh?"
fuskar Faruq babu walwala ya zura hannunshi cikin aljihu
"yau kwana biyu kenan tunda ba kalar bin kican da bumuyiba_ _amma lamarin ba qamshin nasara,lamarin naban mamaki"ya qarashe mgnar da yanayi mai nuna damuwa_ sosai,wasu irin hawaye ne suka _fara zarya a kuncin Hassina,
"Faruk mai kakeson cemin kana nufin kacemin annemi d'an uwana anrasa,to wllhy allah bazai yuwuba,ya Haidar mutumne ba kaza bace daza'ce_ _annemishi anrasa idan kuma bazaka iya komai akaiba to kuyiwa mutane jawabi"taqarasa mgnar cikin kuka da wani irin_ shauting,sunkuyar dakai ( *Khalifa* ) _kawai yayi dan yasan Hassina zata iyamai abin da yafi shauting dan sabon dake tsakaninta da d'an uwanta Haidar ya faskara,_
" _dama mana dole kasunkuyar dakai anci moriyar ganga shine za'aya da koranta,dole kazame dan ahalin yanzu koda ya Haidar ko babushi baka da wata matsala sabo da daman zaman dakake dashi ba dan allah_ _baneba"shiru tai tare da d'an qarasawa kusa dashi kad'an yatsa tad'ago tana nunashi tana magana,
"to inason kasani Khalifa ko da'ike bara nakiraka da sunanka na gskyh,Faruq karkai qoqarin zama butulu kazama wanda yasan darajar Alkairi har yake qoqarin ramawa,idan baka mantaba tunkana cikin tsumma kana d'an almajirinka_ _ya Haidar yajaka ajiki ya nuna mahanya ya shigema gaba dan yaga kazama mutu,amma tsabar butulci shine za'awayi gari ya Haidar na buqatar tai mako amma kaine_ _kangaba wajan cewa kagaza?kodayake haka d'an adam yake mai manta halacci cikin qanqanin loqaci,amma kayi gaggawa domin dun inda d'an uwans yake ni inaji ajikina yana raye"tunda Hassina tafara mgn Khalifa_ kebin hannun da take nunashi dashi kallo,baba Garba ( *maigadi* ) _wanda ke sauraran redio freedom tuni hankalinshi ya dawo kansu na yacce Hassina ke mgn da qarfi,tsayuwarshi ya gyara tare da rungume hannaye,
"Hassina bai kamata cikin qaqanin loqaci kikirani da wanda_ _baisan halacciba,koda ike nasan bakisan yacce nake fad'i tashiba wajan ganin,angano Inda Aliy_ ( *Haidar* ) _yashigaba,amma namiki uzuri domin nizanba da lbrin shaquwarku da Haidar,da zakibani had'in kai da mun had'a kai wajan gano gskyh danni ahalin yanzu akwai wacce nake zargi game da 6atan_ _Haidar,amma sai dahad'in kanki zan tabbatar da wannan zarginnawa"gaban Hassina ne yai matuqar fad'uwa kallo take watsamai mai cike da tambaya,
"kana nufin akwai sa hannun wani ko wayata acikin 6atan ya Haidar??"_
_kai Khalifa ya rausayar tare da cewa "qwarai da gske kuwa,kuma idan kikaji kema zakiyi tunanin hakan"
cikin qaguwa dasan jin wanda Khalifa ke zargi Hassina tace
"waye kake zargi ?
wani irin qasai taccan Murmushi Khalifa yai tare da shafa sumar kanshi kafin yace
"tabbas wacce nake zargi zata_ _iya aekata abun da yafi haka domin taci alwashin indai tana raye Haidar bai isa ya auri wataba tunda ya qita to itama tabbas baza bari wata ya zama mallakintaba"ajiyar zuciya Khalifa yai yana watsawa Hassinan wani irin kallo,
"na tabbata idan qwa qwalwarki naja loqaci yayi kigano wacce nake zargi"Hassina wacce_ _zuciyarta tafara dukan taratara qafafunta suka qagu da tsayuwar da take,ja dabaya tai kad'a_ n _Ahankali bakinta  ya furta  "Ummi ce tabbas Ummice Eee wllhy itace tabbas Ummi_ *ce...*


*tabbas Ummi ce mai kalaman Hassina ke nufi reads??* kubiyoni









*fayeeeeeex m Usman* 😍

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...