Skip to main content

Yar uwa ta

💘 💘 _*'YAR UWATA*_ 💘 💘

           _An awesome heartbroken lovetriangle story_ 💔

By ayshalove😘

          💦💦💦 *talented writers       forum* 💦💦💦

http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/

👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆

💅🏻 *Dedicated to deejerh lurv* 💅🏻 


pg 73

"In kinaso in baki wayar ki sekin tayani neman mayafi na" suhaila tayi tayi da ita amma saddiqa ta hanata.
Haka ta hakura "toh kinga saddiqa ki bani nayi replying msg guda daya wlh xan tayaki neman mayafin" "kinyi alkawari? " wlh I promise
Saddiqa ta dan bata wayar amma bata sakar mata bah gaba daya "I luv u too" Saddiqa taga tayi typing tai sending...
Ta kwashe da dariya "yarinya er soyayya" Saddiqa ke tsokanar ta. Murmushi tayi dan bata ko kula ta bah.
Tare suke neman mayafin saddiqa tace wlh susu inason cin shawarma pls ki raka ni muje mu siyo, ta yamutse fuska "ke ni gsky banson fita yau"
Kai susu kedai kinada matsala lokacin da kika ga mutum yanason abu agunki lokacin wulkancin ki yake tashi" Dariya susu tayi tace naji din "kinsan fa ni komai nawa daban yake dana mutane, any way badan halinki ba dai xan rakaki sbd nima kina rakani" suhaila ce ta janyo mayafin ashe yana can kasan wasu kaya. "Laa kingan shi nan ashe" ta karba tace "Thank u susu" toh ki shirya mu tafi mana susu ta shirya suka shirya sultan suka tafi.

A zaune suke sunyi ordering shawarma saddiqa take cewa "wlh susu am admiring ur relationship with king kuna matukar burgeni abunda yake kara bani mamaki ko shine ban taba tunanin xaki so wani namiji bah sbd yadda nasan halin ki" Murmushi tayi suhaila sanan tace "wlh ni kaina ina mamakin irin yadda nake sonshi amma kuma kinsan meye sirrin? "A'a se kin fada"
"King ya iya soyayya saddiqa he knows d way to every girls heart, nd he cares soo mch to d extent dat i feel like kaman duk duniya yafi kowa sona" Dariya suka fara yi tace "lallai suhaila wato harda mu en uwa ma kenan?" "No ba haka nake nufi bah but kin gane king xe kirani yaji naci abinci wani irin abinci naci? Ba abunda yake damuna? Ko ina da damuwa? Idan fita nayi seya tabbatar na dawo gida hankalin shi yake kwanciya ko kuma se yazo inda nake kin gane saddiqa ai dole I have to fall for him" hehehe gsky ne susu gsky kam ya burgeni wlh. Waiter dinne ya katse su yayin da ya kawo musu shawarma din da Chapman!
Suhaila ce ta kara placing order na shawarma da milkshake, da mamaki saddiqa ta kalle ta tace :me xakiyi dasu kuma bayan ga naki a hanun ki?"
Daga mata gira tayi tace "my man is coming Ryt now" "Are u serious? " Murmushi tayi ta gyada mata kai kawai.
Ko minti 5 ba ayi bah suhaila taji kamshin turaren king ya gauraye gurin, hakan ya tabbatar mata king ya karaso tana waigowa tan ganshi kuwa ya shigo yayi matukar kyau yana zuwa wurin su ya dauki sultan yana mishi wasa...
Sanan yaja kujera ya xauna kusa da suhaila suka gaisa da saddiqa "Oh king kai dai se suhaila tana guri sannan ake ganin ka" Dariya kawai yayi yace "ai banso tayi nisa dani ne kar wani ya kwace min ita" ya fada yana dariya itama dariyar tayi ya juya gun suhaila yace ya naga saddiqa da sultan suna cin shawarma ke kuma bakicin komai?
"Toh ai kai nake jira ga tawa shawarman ta nuna mishi tata nayi maka order din naka kaima" alryt amma ni na hanun ki nakeso in an kawo nawa se ke kici.... "Aaa wayo kenan ka bari a kawo maka naka kawai" Dariya yayi yace "kai susu nidai naki nakeson ci" "toh naji amma sena fara ci tukuna se in baka" Murmushi yayi "toh naji na na yadda"
Waiter dinne ya kawo shawarma din da milkshake "tace yauwa toh shkn ma ga taka nan and kawo"
Haka ta karba duka biyun a hanun ta ta hana shi
Seta bude daya ta ci er kadan ta kuma bude dayar taci er kadan sanan ta ajiye mishi tace "duk wacce ka dauka dai kaci ragowata ta fada tana mishi gwalo dariya kawai yayi sbd shi duk abunda suhaila take burgeshi kawai burgeshi take yana kara sonta. "Ba komai ai in miji yaci ragowar matar shi ba laifi bane ko" suka kwashe da dariya sanan ya dauki nashi yanaci suna ta dariya.
Saddiqa ce ta saita camera din wayar ta tace gsky kunyi kyau lemme snap u guys... ba suyi musu bah kuwa suka tsaya tayi musu pic wanda yayi kyau sosai, suhaila ta dauki sultan shima sukayi pic din su uku "kai wlh se azaci danku ne" Saddiqa ta fada tana dariya duk suma suka kama dariya "kema saddiqa ki shigo se muyi selfie mna" haka sukayi ta pics dinsu gwanin sha'awa...
"kuma ki turo min pics dina ehe" Susu ta fada cike da tsiwa..
"xan miki sending ta watsapp karki damu" saddiqa ta bata amsa

aeshab.....

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...