[9/29, 9:13 PM] Ma Asaa4😘: *8/9/2017*
*6:30am*
*ZAFIN KISHI*
*WRITED BY*
*husnah mb*
*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*
*53*
Hawayene ya fara bin kuncin khadija tashi tsaye tayi tana zirga zirga a dakin tama rasa meyake mata dadi gabaki daya duniya ta isheta iklima ne ta tashi hannunta ta kama ta zaunar da ita akan kujera zama itama tayi tana facing dinta khadija ta kira sunanta shiru tayi bata iya cewa iklima komai ba bakinta kawai rawa yakeyi tama rasa na cewa sanda tayi minti5 a haka sannan tace
"Tanada ciki fa kikace iklima kwarai kuwa cike take dashi ke baki ganta bane ai dakinga wannan kishiyar takin kinga me ciki ke baki lura bane shiru tayi sannan tace ai nikam bama haduwa ma kwata kwata maganan da nake miki ni rabona dana ganta a cikin gidan nan wlh nafi sati2 kuma ni last haduwa na da ita banga alaman ciki tattare da ita ba
Iklima ne tace to yanxu dai ba wannan ba mafita zamu nemo shru khadija tayi sannan tace aikuwa wlh indai ciki take dashi dole ya zube dan bazata haihu acikin gidan nan ba wlh tallahi yanda ban haihu ba haka itama batada gurbin ajiye kwai a gidan nan murmushi takaici iklima tayi sannan tace ai kawata tun farko ke kikayi sakaci dama ta samu dahar take tunanin haihuwa a gidanki
Khadija ne tace wlh kawata ba sakaci bane bakisan yarinyar nan bane babu irin tuggun daban shirya mata ba amma wlh ta tsallake ke daga karshe mafah wlh sanda nasa malam ya hanasu sakat akasawa Aliyu rashin lafiya ta yadda kullum in ranan kwananta ne baxai taba iya kusantan taba kuma duk nayi hakan ne saboda ya daina kusantana ni wai a ganina innamar hakan xan samu kansa amma duk abunda nayi a banza baya amfani ni wlh har gidan ma ya fara isana tunda kikacemin cikine da ita yanxu ma yaya ai wlh in yarinyar nan ta haihu a gidan nan toh
nikam nashiga uku
Nunfashi iklima taja sannan tace karki damu kawata zaki samu mafita indai kina tare dani yanxu dai kinsan meyene dole muyi duk abunda zamuyi dan muga mun rabata da cikin nan inyaso koma meyene daga baya mayishi daga mata kai tayi alaman ta gansu da abunda iklima ta fada
haka sukaci gaba da kulle kullensu ba iklima tabar gidan khadija ba sai bayan sallan la'asar
********
Tofah ana wata ga wata shin abunda iklima ta fada da gaske ne manal nada ciki. to inhar manal nada ciki yaya akayi ita bata sani ba
To fans ku biyoni dan jin yaya zata kaya
Drop ur comment😘
Love u oll
Muje zuwa...
*WhatsApp no*
08109990994
[9/29, 9:13 PM] Ma Asaa4😘: .*10/9/2017*
*9:30am*
*ZAFIN KISHI*
*WRITED BY*
*husnah mb*
*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*
*54*
_Wannan page din sadaukarwa ne agareki Allah ya kareki aduk inda kike. Ameen_ . *Mufeeda* *_mu'azu_*
_da wannan nakeson miki sakon gaisuwata ga duk wani participants din group din_💦 *Talented* *writers fans*💦
💦 *T <W >F* 💦
Zaune manal take a falo tana kallon wani film me suna *rajkumar*sallama taji kaman anayi but saita share dan kaman taji a kofan dakin khadija akeyi rage volume din tv tayi dan muryan da kunnenta ya jiyo mata
''Kofan falonta aka fara nocking dan kwalinta ta dauka yafawa tayi ta nufi bakin kofan murda handle din kofan tayi
Wanda ta gani ne yasa tace kutusi lalle ma dama kene kiketa kwada uban sallama baxaki shigo direct ba faty ne ta kwashe da dariya tare da cewa akan meye xan shigo gidan matan aure babu permission kalan naxo naga abunda yafi karfina kyaji dashi dai manal tace tare da kamo hannunta su shigo ciki
falo suka zauna suna ta tadi faty dai tadi sukeyi but duk Atension dinta yana kan manal
Kallon da manal taga faty tanata mata ne yasa tace kefah wlh kincika kallo kaman wata ma
mayya dariya ta kwashe dashi sannan tace ba dole na kalleki ba ai naga kaman mun samu karuwa ne shys kiga yadda kika zama kawata kinyi kiba gashi kinyi wani fresh ai nasan dukka wannan wlh ba,a banza ba kelkyalewa da dariya manal tayi...
Kyaji dashi dai nikam wlh banda komai kin ganni nan. kawai daga ganin mutum yayi kiba saikice ciki ne dashi ah baya ba ciki ba. haka sukasha hiransa sai daf da magrip da Aliyu ya dawo ya maida faty gida
Hira sukasha da mamie sosai dan yadan kwana2 baizo bah sai kusan 8 tukun ya dawo gida abunsa.
dakin manal ya shige direct bai ganta a falo bah daki ya shiga kwance ya sameta akan gado zama yayi kusa da ita matashi tayi da kirjin Aliyu.
'Aliyu ne yace my Queen yanaga kinata wani cika ne nikam ina ganin canji sosai a jikinki ko ke baki gani ba kinyi wani fresh gashi sai kuma yayi shiru.....
Manal ne tace gashi meye fada manah habibi gashi kuma breast dinki sai kara cika sukeyi dariya manal tayi ta bugi kirjinsa kai habibi u talk to much wlh.
Murmushi yayi sannan ya rada mata a kunne anya kuwa banda ajiya anan kuwa Wify ya taba cikinta yana shafawa dariya tayi sannan tace nikam banda komai habibi dazu faty ma ta gama damuna wai wlh cikine dani
dariya ya Kelkyale da ita daga nan zance ya fara canjaza suka fada duniyar maji dadi.
After 1week
Manal ne zaune a gaban dressing mirrow tana kallon kanta tabbas ta canza ba kadan bah fatar jikinta sai sheki takeyi ga kuma daddaden qamshin da yake tashi a jikinta murmushi tayi a yayinda tacigaba da kallon fuskanta Aliyu ne ya shigo rungumeta yayi ta baya yana sakar mata wani kyakkyawan murmushi *Queen* ya kira sunanta
dago kai tayi suka hada ido Nifa wify ban yadda da wannan kyawun da kikeyi ba wlh anya kuwa nikam tashi ki shirya muje gun dr dan mu tabbatar da abunda muke zargi langwabe fuska tayi haba habibi babu komai dai kaifa kasan wlh bannason zuwa clinic
Ai ba allura za,q miki ba wify plz ki shirya mujemu yanxu kinji barin kira doctr
Haka kawai Aliyu yaji ya tsinci kansa cikin wani irin farinciki wanda bazai iya misaltuwa ba duk da kuwa bai tabbatar da abunda yake zargi bah.
Tashi manal tayi wadrop ta bude katamfa ta dauko ta saka shidai yana zaune a bakin gado kallonta kawai yakeyi
Bayan ta gama sawa kusa dashi tazo ta zauna habibi ta kira sunanshi
Amsawa yayi da na,am _wify whats wrong_
Nothing tace nikam dama munbar zuwa asibitin nan kawai wlh daure fuska yayi alama baiji dadin abunda tace bah
_To barin tambayeki inkin bani amsa na kuma na gamsu da amsan da kikaban to za,a fasa zuwa asibitin murmushi tayi alaman taji dadin abunda yace sosai....
Muje zuwa......☺
*Whatsapp no*
08109990994
Comments
Post a Comment