Skip to main content

Zaman Amana ko cin amana

*💦Talented writers forum💦*

*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝k'ungiya d'aya tamkar da dubu*

_domin samun littattafanmu Shiva

To get access to talented writers novels check

http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/


💐💐💐💐💐?
      💐💐💐💐
            💐💐💐

*ZAMAN AMANA KO CIN AMANA*

*Story & Written By*📚✍

*Maryam Lawal Wada*

Page   71---75

*Wannan shafin na sadaukar dashi gaba d'ayanshi agareku maman aunty nah ummal kairi wadda tasamu karaya acinyarta rabbi ya jagoranci lamuraki Allah yabaki lafiya hajiya iya yasa kaffara ne*👏👏👏

*innalillahi wa,inna ilahi raji,un kullu nafsin za,ikatul maut ina mik'a sak'on ta,aziyata agareki 'yar aljannah allah ya jik'anshi da rahama ya ga furta mashi yasa mutuwa tazama hutu agareshi*👏👏👏


      Salma tace " maryam wasa-wasa zazzab'i sai gaba yake ina shan magani amma tamar basha nakeyiba, imran kuwa tunda ya kira ni a waya yaji jikin ya matsa mani ya nemi izini wajen aikinshi ya taho gida.

Salma tace "maryam ina kwance bed room d'ina na duk'un k'une sai wani irin sanyi da yake shigata kamar daga sama na rink'a Jin salamar imran da yake akwai key a wajenshi a haka yasameni kwance sai hawaye zafin zazzab'i da yake bin fuskata.

Imran da sauri ya yaye bargon da narufe dashi jin jikina da zafi sosai imran yace "subhanallahi haba dear mi yasa kika zauna da ciwo haka?" nace kuje hospital kince kinji sauk'i"ni kam ba baki sai hawaye da yake zubar mani.

Da sauri imran ya shiga toilet ya d'ebo ruwa ya taho da tuwul haka ya zauna ya dunga  gasama mani jikin har zafin zazzab'in ya ragu imran ya fita yaje kichin ya had'o mani tee mai kauri haka yazo ya kaini toilet yayi mani bursh baki d'aya ya d'aukoni ya ajiyeni saman gadon imran yace "sanu dear ki daure Kisha wannan tee d'in muje hospital adubaki" ya d'auko  kofin ya nufoni da sauri na kawar da kaina na dad'e hancina ina kad'a kai.

Imaran yace "dear ga yunwa ga ciwo plss 👏 ki daure kisha ko ruwan tee d'in" ahankali nace "dear in nasha amai zanyi bana son k'anin madara" imran yace "indafo maki indomi kai kawai na iya dagawa imran cikin minti goma ya gama ya had'a mani indomin yakawo mani ya zauna bakin gado ya tadani ya fara bani abaki, naci  cokali uku da kyar na
kauda kai, imran yace "plss👏 ki daure ki k'ara........

Aman da nafara kwarawa shi ne ya katsema imran maganar da yakeyi da sauri ya d'aukini ya nufi toilet dani ya had'a ruwa masu zafi yayi mani wanka sana yad'aukoni ya ajiyeni ya shiryani ya gyara inda na  b'ata sai jera mani sanu yake.

Salma tacigaba tace "maryam imran da kanshi ya d'aukeni ya kaini cikin mota ya kwantar dani asit d'in baya yayi motar key muka tafi hospital ko gyara parking bai tsaya yiba, ya d'aukeni yayi wajen dr dani cikin k'ank'anin lokaci a ka saka mani k'arin ruwa saboda a galabaice nake sana a ka d'ibi jinina da fitsari akayi mani aune-aune maryam binciken farko da akayi mani ya tabbatar mana ina da junah biyu amma sati 3 imran yayi sujeda ga allah (s.w.a) dan nuna  godiya a gareshi maryam duk  abunda imran yake bacci nake sosai koda na tashi daga bacci naga fuskar imran cikin happy, a hankali imran ya tadani zaune yasa pillow ya jinginar dani yace "salma kin bayani arayuwa ina ciki farin ciki  kasanceawar gudan jinina atare dake, Allah ya inganta mana babynmu salma yau ranace tafarin ciki agaremu, ya rungumeni".

Duk k'ok'arin da salma takeyi dan kada kuka ya kub'uce mata amma ina tuni hawaye ya wanke mata fuska 😭 cikin kuka salma tace "maryam wannan itace rana mafi muni arayuwata na,akata laifi mai girman zunubi maryam kiduba kiga laifin zina da aure bansan ya haka tafaruba sana gawani laifin yabiyo bayan salma tad'aga hannunta 🙌🏻 sama cikin kuka😭 tace " ya ubagijina kaine mai jib'anta lamuran bayinka gani agabanka ina k'ask'antar da kaina  agareka ina  urok'onkan da sunayenka  kyawawa ka yafe mani zunubi dana aikata kukan salma ya tsananta tace "maryam nazir ya cutar damu yayi mani bak'in penti da baya goguwa har abada".

Maryam ta rungume salma kukan ya kufce mata akarasa mai rarrashi wani yayin da maryam tafara magana cikin kuka tace "aunty salma kiyi hak'uri wannan itace k'addararki amma akwai abunda har yanzu ban fahimceshi ba".

Imran ma kuka ya yak'i tsayawa ya ruk'e kanshi hannuwa bi-biyu cikin kuka yace "nazir zaman amana nake da kai amma ka cutar dani hak'ik'k'a rayuwa wahala gareta wane irin zamani ne wannan *zaman amana ko cin amana*? kuka yaci k'arfinshi".

Salma tayi nasara tsaida hawayen sana tace "maryam zaki fahimce ni ta cigaba tace "maryam haka muka wuni hospital ba laifi jikin da sauk'i sai dare aka salamemu muka koma gida.



      *Kucigaba da kasancewa tare da L Wada*




I love you all 🙋🏻💝🙋🏻

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...