11/7/2017
10:45pm
" ZAFIN KISHI
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEMAH JALO@*
04.
Nagode!!
Tana kwance kan cinyarsa har ya gama abunda yakeyi cikin laptop din dama kuma cikin shirin bacci yake nan ya ajiye ta gefe jawo centre table din yayi ya fara shan liptop din a hankali dago kansa yayi inda yaga khadija
tayi nisa acikin baccinta matsar da ita yayi gefe inda ya fada toilet ya dauro alwala yayi shafa'i da wutiri.
Sai kusan daya. Yayi shirin bacci a hankali yazo ya kwanta gab da ita kallonta yakeyi cikin wani salo wani irin matsananciyar sha'awarta ya kamasa gab da ita ya kwanta ya fara aika mata wani irin sako cikin salo irin na soyayya da kauna a tsorace ta bude idonu a daida lokacin da yake kokarin fincike yar karamar rigar dake jikinta yayi wurgi da ita gefe shigewa cikin jikinta wani abu yakeji tundaga tafi kafansa har zuwa kansa, dagota yayi a kunne y rada mata
" i need You, nd u know' right.
Lumshe ido tayi tamkar bata jishi
ba,A hankali yasa bakinsa a nata yana mata wani mahaukacin kiss yake mata. Wani irin salo ya shigo nuna mata wanda nan take khadija ta manta kanta.' Romancing dinta yayi sosai, Daga nan kuma suka lula duniyar nishadi dajin dadi wato duniyar ma,aurata.
Washe gari"......
Shidai yay mamaki ne ya cikashi irin yadda khadija take tarbansa inbai manta ba rabonshi da tamar irin wannan tun farko aurensu lokacin sunacin Amarci shidai gani gani yake gaba dae ta canza da kanta ta hada masa special breakfast' haka ta hada masa ruwan wanka kuma ta taimaka masa ya shirya tsaf rike masa jakarsa tayi ta rakasa har parking space nan ya shige mota ya nufi gidan mamiensa' mamie ta matukar jin dadi ganinsa musamman ma da tayi la,akari da yana cikin jin dadi da walwala duk da batasan dalilin hakan bah nan ya mata sallama xai wuce bai tsaya ko inaba sai,a office.
Comments
Post a Comment