💦 *Talented writers forum* 💦
*had'in kanmu abin alfahainmu🤝k'ungiya da'aya tamkar da dubu*
_domin samun littattafan mu shiga....
_To get access to talented novels check_
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼
💐💐💐💐💐💐
💐💐💐💐💐
💐💐💐💐
💐💐💐
💐💐
💐
*ZALLAR YAUDARA*
💐
💐💐
💐💐💐
💐💐💐💐
💐💐💐💐💐
💐💐💐💐💐💐
*Based on true life's story*
Story & Written
By
Pherteenjeey✍🏻
*_Specials tnxs 2 yhu mah fans especially ZALLAR YAUDARA GROUP alwayz am wit yhu, rilly am not forget yhu in mah lyf tnxs 4 luv, care nd supporting me again nd again,,,,,,, May Allah SWT guide, accept, help nd protect yhu....... AMEEEEN_*
_This special chapter was dedicated to u my kawas ISLAH TEE YA'U (mum unborn Abla), Appy wedding Anniversary dear, wish u long life in ur married life nd may Allah swt bless ur married Amin_
41⚡45
Bayan wasu lokuta kowa ya fara exam, Alhamdulillah kowannensu yana karatu dai2 gwargwado, dan Abba ya karbe wayar Nusy sai sun gama exam zai bata, bayan wata daya kuwa suka kammala exam ranar sunyi farin ciki sosae dan har kukan murna sukayi, sunsha pics a wayar Nusy dan Abba tun dare ya bata.
Bayan sati biu da gama exam Abba ya siyawa Nihla waya mai chau kirar zamani, tayi murna kamar ta zuba ruwa akasa tasha.
Ranar Asabar kuwa sukaje islamiyya nan Nihla ta fito da wayarta ta nunawa en class ensu sun tayata murna sosae, Zee ce tace da ita "ke kinada kudi a wayarki? "Eh mexakiti dashi? "Ina ruwanki, karbar wayar tayi taga tanada enough credit ai kuwa ta siya mata data, nan ta bude mata facebook da whtsap sannan ta koya mata yadda zatayi using ensu.
Ai kuwa taji dadin yadda aka bude mata social media dan tana zumunci sosae da en class ensu.
Rannan ta kunna data sai ta shiga contact enta wani suna nagani ta shiga wai shi Tee wawo, ai kuwa tana onlyn.
"Hi kawata"
"Hlo kawas y kk"
"Lfy lou n u"
"Lfy ras nake wolla"
"Yawwa dama sona ke ki sakani a grps enki"
"Tohm shknn bdmw bari na sakaki wadanda basu cikaba"
"Yww kawata ina gdy"
"Don't mind kawas"
Suna gama magana kuwa tee wawo ta sakata a grps guda uku daya na scul ensu, sannan na yan mata kadai, sai kuma wani wai shi SAMARI DA YAN MATA.
"Ke! yanaga kin sakani a wani grp hadda na maza? "Dillacen babu wani abu kawai mutunci akeyi phaaa.
"Tohm shknn duk wanda yatakurani zan fita, "Eh na yadda wlhy.
Bata dade ba kuwa taga anata hira a Gc en sai suka burgeta sosae, "Assalamu Alaikum" abinda tace kenan a gc en tee wawo ce ta fara amsawa da "wa'alaikissa lam" mutane da yawa ne suka dinga kulata amma bata amsawa.
Wanine ya biyo ta Pc shima da kyar ta kulashi, yawan cin kullum sai ya mata magana amma bata kulashi.
"Nusy wlhy wannan dan anacen ya takurani, Allah zanyi blocking enshi.
"Haba Nihla ta karkiyi blocking enshi mana kar wata rana phaa kice......"mezan ce? wlhy karma kiyi tunanin zanso wannan bawan Allah, wata uwar tsuka taja sannan ta samu guri kan bed ta zauna.
Ranar nan su Nusy suka shiga gidansu Noor dan sunyi kwana biu basuje ba, sai da suka gaisa da mamansu sannan suka shiga dakin su, hira suka dingayi na yaushe gamo karar waya ce ta tsayardasu, dauko wayarta tayi duba screen da zatayi taga sunan Adam akai dauka tayi kamar batayi magana ba sai da suka dauki tsawon sakanni sannan yace "hello", dakyar tace "hi.
"Ya kike? "A zaune ta bashi amsa a takaice, yanajin haka yasan har
yanxu tana fushi dashi, "naga har ynx baki huce ba zan kira anjima, ko magana batayi ba har ya katse, me su. Noor zasuyi inba dariya ba, "Allah ya shiryaki Nihla keda bakida fada taya akai kikewa samari haka, "ku dalla idan kabi ta samarin yanxu wlhy wahala zasu baka, "hkne wlhy, "muma insha allah baba yace a satin nan zai siya mana waya
Comments
Post a Comment