Skip to main content

AMANAR RAYUWA TA NA SADIEEY SMART

🔖🔖🔖🔖🔖🔖🔖🔖

*AMANAR RAYUWA TA*

   _{A very short and interesting story}_

🔖🔖🔖🔖🔖🔖🔖🔖

*©Nov 2017*

*Na*

   *_Sadieey Smart_*💞

*_⚜Talented Writers Forum⚜_*




*11~15*

K'arasawa tayi har gabansu cikin yanayin 'bacin rai  ta furta " _you scallywags_!  banyi mamakin jin furucin ku ba sbd baku da aikin yi daman sai na gulmar mutane ina ruwanku damu? Ban shiga rayuwar mutum ba kar ya ta'ba kuskuren shiga tawa coz ana iya samun matsala babba _am just warning you  ~nincompoops~(senseless people)_"

*Raheem* ne ya k'araso wajen ya janyo hanunta "rabu dasu *Oda half* banzaye marasa aikinyi zo mu tafi"...

   Tafin da akeyi ne ya saka su waigowa *Jiddeerh* ce "Good wato abin da ake fad'a min gaskia ne kenan? Daman ance kar in yarda da soyayyar ka akwae kariyar dake bibiyar ka ashe itace wannan,wato har ka iya fad'in wa wasu banzaye akan wannan 'yar barikin"

Bata ida maganar ba taji sauk'an mari tau!!! take yatsun shi suka bayyana kan fuskar ta "ke jaka maras hankali kar ki kuskura ki ta'bar min wannan don wlhy tafi k'arfin ki in kuma kika kwatanta zakiyi da kinsani maras adadi"

  *Janaan* ta murmusa ta rik'o hanunshi "Calm down *My Oda half* ka barni kawae dasu, ke kuma in tak'amar ki yace yana sonki ne to ynz an janye ki koma ki sanar da masu zuga ki cewar wannan yafi karfin ki baya yi da karnuka 'yan haushi"

Ta janyo shi suka fita lkcn har zancen ya fara baza cikin gidan cewar *Raheem* ya mari *Jidderh* sbd *Janaan* ta zagesu sun rama......

Iyayensu sun fara taruwa a sashen *Hajia Mama* ya fito rik'e da hanunta  sanin bak'ar zuciya irin ta *Raheem* yasa suka kasa tanka mishi Shi kuwa motar shi ya bud'e mata ta shiga suka bar gidan ransu a dagule.....

Gidansu ya nufa da ita dake *Bukur* suna isa ta zauna a falo shi kuwa kitchen ya wuce Indomie ya dafa musu ya juye a filet ya kawo nan ya tarar tana ta sana'ar tata ta danna waya yy murmushi 

    "Oh *Oda half* kamfanin waya ma k'era ta kawae zasu gwada miki amman indae operating d'in ta ne haka zasu ganki su barki"

Ta sauko ta jawo abincin gaban ta "Uhm kaji dashi nidae daman yunwa nake ji"

Ya harareta cikin sigar wasa "to ba sai kin fad'a ba don ma kiji wlhy duk duniya *Baba* da *Umma* sune kad'ai zasu nuna min karantar yanayin da kike ciki ke suma wani abin sedai in basu lbr tun a falon *Alhj* na gane kina jin yunwa na kuma ga shinkafa sukayi nasan baki so daman zanje ne in girka miki a sashen *Haj Mama* wad'ancan garorin suka 'bata mana rai"

Tayi murmushin ta mai burgewa ta miko mai hannu sukayi yadda suka saba kafin tace
   "Manta dasu ni basu gaba na kuma am sorry na ta'bar maka masoyiya kayi hkr zamuje muyi biko amman sai gobe" ta kashe mai ido sukayi daria...


Suna kan cin abincin wayarshi tayi k'ara ganin *Ammin* shi yasa  ya d'aga "Hello *Ammi* nah"

  "Duk inda kuke kuzo ynxun nan" kawae tace ta katse wayar....


     "Ohhhh shit!! Wad'ancan munafukan sun had'a mu da *Alhj*"


A can gida bayan fitansu akai ta maganganu ita kuma mahaifiyar *Jidderh* tace bata yadda ba tunda aka dakar mata 'ya kan wata banza jin mqganganun yasa *Umma* da *Ammi* fitowa suna tambayar menene nan aka hau kansu "meye kuwa in banda 'ya'yan so da sukai rashin mutuncin da suka saba suka tafi to wlhy bb wanda ya isa dakar min d'iya in barsa" Cewar *Maman Jidderh*



Akayi ta bata hkr amman tak'i 'yan zuga kuma suna ta jimantawa har zancen yaje kunnen *Alhj Babba* shine yace ajira su dawo se ayi maganar dole bb musu sukayi shiru badon ransu yaso ba bayan sunbar wajen suka cigaba da kananan maganganu shine abin ya ishi *Ammi* ta kira su kan suxo ynz....


Suna gama cin abincin suka mik'e ya d'auko chocolates d'in da  ya aje mata ya bata su *Janaan* har da tsalle anga masoyi daga nan suka kamo hanyar dawowa cikin gari.....

Suna isowa direct inda su *Umma* suke nan suka nufa kowa na gidan idanunshi na kansu bb ruwansu sukam hanunsu sark'afe da na juna har suka zauna gaban *Umma* had'esu tayi ta kama kunnuwan su ta matse nan suka san sunyi laifi *Janaan* da zafi ya isheta sai tasa kuka shi kuwa ganin haka ya janye hanun *Umma* dake kunnenta ya maida d'ayan kunnensa take ta matsa daga gurin ta koma gefen *Ammi* tana rarraba eyes

*Umma* tace "ina gashi nan ai komi tayi kai ke d'aure mata shiysa kuke d'auko mana mgn to ku tashi kuje *Alhj* na niman ku"....

Mik'ewa sukayi suka fita don zuwa kiran nashi

Yadda suka saba zama gefen k'afafun shi haka suka zauna tare da gaidashi us amsa cike da jin dad'i don kaf jikokinshi yafi son wad'annan biyun sedai yana k'okari wajen ganin ya 'boye hakan sbd gudun gaaba tsakanin yaran......


"Takwara ina kukaje ne wai na nemeku na rasa? ke kuma nasa an kawo miki fura nasan baki ci abinci ba"

*Raheem* yace "gida muka je taci abinci don na lura yunwa take ji *Alhj*"

Mik'ewa tayi zuwa fridge ta d'auko Jug din furar da kofuna guda uku ta zuzzuba kowa ta mik'a mishi "har ynx na kasa za'ba cikin wa yafi k'auna ta don haka kuci gaba da kokari har in za'bi ango na acikin ku don nima ina sonku irin ba adadin nan" ta karashe maganar cikin dariya

*Haj.Mama* dake shigowa tace "yau ga k'arfin hali azo har gida ana shirin kwace min mazan duka ko kunya bb na dama furar ma ba'a  bani ba"

Duka dariya suke cike da k'aunar junansu

Su *Jidderh* suka shigo suka nemi waje suka zauna suna jiran a yanke hukunci.....

*Alhj* yy gyaran murya yace iyayensu su fita bb ruwansu zancen yara ne dole bb yadda suka iya suka fice daga falon............






*Smarty*💞

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...