💞💞 *Zumunci*💞💞
Na_*Sunhera*_
💦 *Talented writers forum*💦
*T.W.F*
*dedicated to Reefat yahya*
💦talented writers had'in kanmu shine abin alfaharinmu🤝
*13&14*
*( my two besties Eeshat n Ruhaimat ina muku fatan alheri a jarabawan da kuke rubutawa ubangiji Allah ya Baku nasara best of luck , success is ur portion insha Allah)*👍🏻👍🏻😘
*Safiya Abdullahi Huguma ( ABADAN ) , Anty mermue (MATACCIYA) n Shazee ( Y'AR AIKIN GIDANA ) Ina tayaku murnar kammala littafan Ku Allah kara basira 🤝team ana tare🤝🤝*
Afreen ta tsara kwalliya tana zaman jiran masoyin nata cikin kankanin lokaci ya kirata a waya ya shaida mata shigowarsa estate d'in nasu, kwatancen gidan Anty Aysha ta masa sannan ta fito waje tana jiran karasowar sa. Cikin mintuna 15 ya karaso inda take fuskar sa d'auke da murmushi ya gyara parking sannan ya fito, shi kadai yazo yayi kyau sosai murmushi suka sakarwa juna Afreen ta make murya tace " barka da Xuwa"
" tnx my beauty " daga nan suka wuce Xuwa cikin gida .
Babu Kowa a falon nan ta nuna masa kujera ya xauna ta shirya masa kayan motsa baki dangin su fruits drinks da snacks, zama tayi suna hira sama-sama domin har ynxu bata gama sake jiki dashi bah gara ma de in a waya ne amma a zahiri tana jin kunyar furta masa wasu kalaman. Anty Aysha ce ta shigo suka gaisa nan itama ta xauna tana cewa " Queenie kinji yau kuma modibbo ya had'a auren bilki da sani d'an wajen anty Mariya ta gidan baffa? "
"Kai modibbo de ya dage da wannan had'e-had'en har yaushe ze daina oho" tabe baki Anty Aysha tayi tare da cewa " ke kina ganin ze daina ne? Har sadaki ma naji ya bayar , bikin nasu kuma nan da sati biyu". " kuji fah! Mtsww..ai wannan hauka ce wallh sai kace mutanen baya" dariya Anty Aysha tayi a yayinda ta tashi tsaye tana cewa " saura team naku ai Ku jira yana nan Xuwa" cikin xare ido Afreen tace " cabdi! Da kuwa an kwashi 'yan kallo don wllhi ni ba amincewa zan ba tunda de ban rasa Mijin aure bah"🙄😏 ta karasa maganar tana murguda baki daga nan Anty ta fice ta basu guri.
Dariya sosai Zayyad yake harda tafawa Afreen ta kura masa manyan idanun nata tana cewa " me kuma?" "Wallh beauty Queen ke kika ban dariya, kamar fa a gaban modibbon kike.irin wannan murguda baki haka? Lallai kuwa muna da aiki tunda haka familyn Ku yake, ynxu de yaushe zan gabatar da kaina?" Xare ido tayi tace " rufamin asiri kada a cireni a makaranta wallh nayi kankanta am just 17 fah, cousins dina Wanda suke degree ma suna nan tukun kafin a iso kanmu. Ka dai yi hakuri idan na gama secondary sai musan abin yi" murmushi yayi yace " is OK zan jira ko yaushe ne a shirye nake" sun kara minti 30 suna hirar soyayyar su sannan yace mata zai tafi, har bakin mota ta raka sa nan ya d'auko wani shopping bag ya mika mata sai wani nuku -nuk'u take sannan ta karba tare da yin godiya sukayi sallama ya tafi.
A guje ta fad'a cikin gida tana kiran antyn nata sai gata ta fito " lafiya irin wannan kira haka Queenie? " nan ta bud'e jakar hmmm...wayar iPhone 8 cikin kwalinta sai bandir na 'yan 1k guda 2 wato dubu d'ari biyu kenan sai kuma turaruka designers guda uku da 'yan kunnen diamond single ne ba sarka sai daukar ido suke, anty Aysha tayi dabas! Bisa kujera zufa ne ya fara fito mata tace " Queenie! Kina ganin mutumin nan? Lallai da gaske yake, wayar iphn8 fa bata iso najeriya ba wato order yayi daga kasar China kenan. kutt melesi muna da aiki a gaba , shin zaki auresa ne? gaskiya ni na tsorata " " Anty me zai hanani aurensa tunda muna son juna?"
" hmm da kamar wuya a cikin wannan family " dirar mota suka jiyo nan tayi saurin tattara kayan ta mikawa Afreen " maza Ki kai d'aki kinsan halin yayanku ynxu ya fara masifa" gudu-gudu sauri-sauri Afreen ta shige d'aki tare da adana jakar sannan ta dawo falo, Mijin anty Aysha ne tare da prof Shuraim kallo d'aya ta masa ta d'auke kai " sannu da Xuwa yaya"
" taho nan my Queen " saleem ya fad'a a yayinda fuskar sa ta fadada da murmushi jininsu ya had'u sosai da Afreen yana matukar kaunar ta. Taku biyu Xuwa uku tayi ta karasa inda suke bisa kujerar 3 seater ta xauna kusa dashi ko kallon bangaren Shuraim batayi ba shi ko yana Satan kallonta ta bala'in yi masa kyau don yaune ya fara ganinta cikin kayan gida,
"Y'ar gatar mami ya kike ya skul" "lfy Alhamdllh ya aiki"
"Lafiya kalau " shiru sukayi Saleem yace " ga prof baku gaisa bah". Ta shagwabe fuska tace " toh ai ni bansan shi bah" carab! Suka had'a ido da Shuraim ta dalla masa harara yayi galala yana mamakin halayen Afreen, Anty Aysha ce ta fito d'auke da tray ta ajiye bisa table ta xuba musu juice a cups sannan ta xauna.
Saleem yace "kai gaskiya ya kamata a had'a mana dinner na family don musan juna ko ya ka gani prof ?" Murmushi Shuraim yayi yace " hakan yana da kyau "
Anty Aysha tace " Ya Shuraim ina Maman Khalid ita de bata shigan dangi , last week da muka Je suna gidan ya Gidado ma Kowa na complain " tsaki Shuraim ya Ja " mtsww..hmm ai haka take ,idan naje taje ma sai ta kawo wani excuse ita de Salina tun asali bata son shiga jama'a ". " eyya..Amma de gara ta d'an fara shiga saboda *Zumunci* ko kuwa?"
"Hakane ..ita sani tunda nayi magana har na gaji " dariya Saleem yayi yace " tab irinta nake so Wanda basa son fita sai ta shekara tana gida , ba irinsu oo.ooh masu son yawo bah" "ehh din ai zumunci ne kuma lada nake samu" Anty Aysha ce tayi wannan furucin gaba daya dariya suke mata, Afreen tace " ya Saleem kai de ka kara godewa Allah da ya Baka Anty Aysha ba kamar wasu matan ba sai shegen girman kan tsiya da miskilanci, sai ka yini dasu ko uffan bazasu ce maka bah" ta karasa maganar tana hararin Shuraim . murmushi yayi yace " ai gara mace shiru-shiru akan me shegen surutun tsiya, kuma macen da bata iya miskilanci ba ai bata da aji " nan suka had'a ido tsaki Afreen ta Ja tare da barin falon. Anty Aysha de shiru tai tana mamakin wannan lamarin haka nan suka cigaba da hira har Xuwa magrib sannan Shuraim yayi sallama ya tafi.
Saleem yace " gaskiya naji dadin xuwan prof kuma nayi mamaki at dsame tym domin shi baya shiga harkar mutane ,idan kun had'u ma gaisawa kawai zakuyi amma yau munyi hira sosai tun a gidan modibbo " "uhmm..nima de nayi mamakin ganinsa gaskiya don nasan shi da girman kai kamar matarsa" daga nan Saleem ya wuce masallaci Afreen kuwa tana can d'aki ta kunna sabuwar wayarta sai murna take.
*Sunhera 4 Reefat*😘😘😘👍🏻
💞💞 *Zumunci*💞💞
Na_*Sunhera*_
💦 *Talented writers forum*💦
*T.W.F*
*dedicated to Reefat yahya*
💦talented writers had'in kanmu shine abin alfaharinmu🤝
*15&16*
*Anty maryam Lawal n Rukayya dubani wannan shafin naku ne Allah bar zumunci love u sosai-sosai*😘😘❤❤
Cikin 'yan kwanankin da suke hutu shakuwa me karfi ta kullu tsakanin Afreen da Zayyad a hankali Zayyad yake koya mata soyayyarsa ganin Afreen yarinya ce dole shi zai nusar da ita wasu abubuwan, haka rayuwa ta kasance Afreen tana gidan Anty Aysha tana yin abunda taga dama haka nan Hon Ahmed ma ya kai mata ziyara sau biyu sai kashe mata kud'i suke dashi da Zayyad.
Yau sunje yini gidan modibbo ana ta shirye-shiryen biki zasu yini a can zaayi snacks na auren baki daya dangin su cin-cin , sassafa, nakiya, doughnut da sauran su. Gidan a cike yake makil da 'yan uwa da abokan arixiki kasancewar bilki Jika ce a gun modibbo angon nata kuwa jikan kanin modibbo ne, sun d'inka anko kala-kala Afreen na kwance a d'akin Dada wato mahaifiyar mamin ta su Afra da Afiya suka shigo " shegiya Afreen ashe nan kika like sai nemanki ake " tsaki Afreen ta Ja tare da cewa " ni uwar me zan musu kowacce sai nemana take, kome zan musu oho" Afra tayi carab! tace " ke wasu kam sabuwar wayarki suke son gani wllhi ba wani abu bane" gyara zama Afreen tayi tana xare ido " uban wa ya basu labarin sabuwar wayata? Na shiga uku idan mami taji wallh ina da aiki ni Ayshatu" dariya suke mata , Afiya tace " ai kin debo da zafi yarinya d'an gwamna ke nemanki ai dole magana ta bazu a gari" kara xare ido Afreen tayi tare da cewa
" na shiga Tara ni shatu idan iyayena suka ji wannan maganar ina na tsaya? " haka de suka cigaba da tsokanarta sannan suka fice suka barta tayi jugum tana tunani.
Sallamar Mami ta jiyo nan tayi saurin b'oye phn nata a karkashin filo dai-dai nan mami ta shigo , a d'an firgice tace " lahh..Mami yaushe kika zo?" Harar ta dalla mata tace " kinzo nan kinyi kwanciyar Ki ana can ana ta aiki koh" " um..am aa mami ynxu na shigo " " ynxu kika shigo shine ake ta nemanki a waje?" Cikin ta ne yyi kugi sai raba ido take , ana cikin haka phn nata ya fara ringing wakar *hamari aduri kahani* ke tashi nan ta juya tana kallon Mami " kallon me kike min ba wayar Ki ake kira bah?"
"amm...mami barshi kawai wata..uhm wata kawata ce ke damuna" hararinta mami tayi tare da cewa " na tambayeki Wanda ya kira ne?" tsaki mami ta Ja tare da barin d'akin. Wani dogon numfashi ta sauke tare da ajiyar xuci tana yin hamdala da yau asirinta ya tonu idan mami ta ga wannan shegiyar wayar, tamkar Mara gsky ta d'aga filo ta d'auko wayar Zayyad ne ya kira nan ta tura masa text kan cewa xata kirashi anjima daga nan ta boye wayar cikin veil nata sannan tayi waje gun 'yan uwa.
Afreen ce tare dasu Afra da wasu daga cikin 'yan uwansu suna cikin mota zasu Je decorating inda zaayi program zee tace " ni bansan meyasa anty bilki ta zabi tayi program a gidan Salina upon all gidajen dake cikin wannan estate d'in " tsaki Afiya tayi tare da cewa " bar jaka man salon muje a raina mana wayo , kai da gidan d'an uwanka amma baka isa ka sake bah" Afreen ta juya cike da mamaki tana kallon su tace
"Wait...vangane me kuke nufi bah, u min gidan Shuraim ne zaayi picnic d'in?" " yes ofcoz a can muka nufa ynxu "
Tsaki Afreen ta Ja " mtswww..wat is so special about d house, gaskiya tayi wautanci ga wurare da dama na events amma ta rasa inda zatayi sai gidan Shuraim " zee tace " correction madam ya Shuraim or Dr Shuraim ko prof Shuraim, Ki kira sunan da respect girl" tsaki Afreen ta sake Ja tare da cewa " wateva! Can ta matse muku " dariya sukayi Afra tace " ai tasu bata zo d'aya bah na lura tun ranar da yaje visiting suka fara samun matsala " duka Afreen ta kai mata ta kauce cikin wasa suka cigaba da tsokanarta. Driver yayi parking a kofar gidan prof Shuraim dai-dai nan shi kuma ya fito daga cikin gidan , gaba d'aya yaran sun gaishesa ya amsa sama-sama banda Afreen wacce ko bangaren da yake bai isheta kallo bah tasa kai ta kusa cikin gidan sauran suka bi bayanta.
Shuraim yayi Jim yana mamakin halayen Afreen lallai yarinyar nan ta raina shi dole ya dau mataki don abin nata ya wuce gona da iri , a can cikin gidan kuwa duk 'yan matan sun shiga gun Salina banda Afreen da Zee don tasu tazo d'aya. A waje suke xauna jiran fitowar sauran daga nan suka fara aikin da ya kawosu wato arranging tables suna ajiye drinks da fruit salad da chocolate bisa kowane table a haka de suka cigaba da aikin har Xuwa 2:40 sannan suka gama , zama sukayi suna d'an hutawa sai ga Salina ta fito daga cikin flat nata sai wani yatsina take ita da wasu kawayenta domin ba yan family bane new faces ne. Ta karasa tana kallon wajen a yatsine tace " ba laifi filin da d'an kyau kinsan bro ze zo da frens nashi daga Germany shiyasa bayason a raina masa, but da kowane table mutum 4 aka ajiye naga 6 yayi yawa" d'aya daga cikin matan tace " wannan ma ba laifi ai Sarina wurin yayi kyau kuma arrangement d'in is OK" tsaki Afreen ta Ja tare da cewa " aikin banza! Mutum bai iya komai ba sai gadaran tsiya..mtsww..Allah wadai da wasu kam de" cike da mamaki Salina tayi saurin juyowa tana kallon ta dama ta lura da yarinyar tana wani ji da kanta dama kiris take jira don haka kawai taji ta tsaneta, gyara tsayuwa tayi tace " ke kuma da uban wa kike?" Babu bata lokaci Afreen tace " da uban Duk Wanda ya tsargu" aikuwa Salina tayo kanta tare da niyyar kai mata mari kawayenta sukayi saurin tare ta sai huci take tana cewa " da kun barni na koya mata hankali ai yarinya karama sai shegen rawar kan tsiya"
dariya Afreen tayi tana tafa hannu sannan tace " aikuwa da kin banbanta tsakanin aya da tsakuwa don wllhi kinyi kad'an Ki taba wannan precious jikin nawa shashasha kawai" Salina ta kara harzuka nan ta fara zagi ana tareta haushi kamar tayi kuka Afreen kuwa sai dariya take mata su Afra suka taru ana Jan Afreen domin barin wajen Amma fafur tace babu inda xata. Shuraim ne ya shigo jin hayaniyar ne ya jawo hankalin sa ya juya daga nesa yana kallon bangaren garden d'in can ya hango matarsa ta birkice sai d'aga murya take tana bala'i, cikin sauri ya karasa wajen suna ganinsa kowacce ta nitsu banda Afreen da Salina da suke yaba ma juna bakaken maganganu .tsawa prof ya daka musu nan sukayi tsit banda Afreen da ta Ja wani dogon tsaki nan ya fisgota tamkar jira yake yayi hanyar waje da ita gaba d'aya aka xuba musu ido can cikin motarsa ya jefata dama yayi parking a kofar gidan ne ya zagaya ya shiga ya xauna sai sauke numfashi yake sannan ya d'aga idanunsa yana kallonta " Afreen wai me kike ji dashi ne? meyasa kin faye Jan magana? " ya jero tambayoyin yana mai kallon ta, tsaki ta sake Ja tare da kawar da fuska gefe cikin Zafin nawa ya d'auke ta da mari sai da ta ga taurari ya nuna ta da yatsa " Ki kiyaye ni ba saan Ki bane next tym kika Ja min tsaki sai kin kwana asibiti, now tell me meya hadaki da matata?"
🤣🤣🤣 *gaba da gabanta*
💞💞 *Zumunci*💞💞
Na_*Sunhera*_
💦 *Talented writers forum*💦
*T.W.F*
*dedicated to Reefat yahya*
💦talented writers had'in kanmu shine abin alfaharinmu🤝
*15&16*
*Anty maryam Lawal n Rukayya dubanni wannan shafin naku ne Allah bar zumunci love u sosai-sosai*😘😘❤❤

Comments
Post a Comment