*5:00pm*
*'"ZAFIN KISHI'"*
*WRITED BY*
*husnah mb*
*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*
*38.*
Tafiya Aliyu yakeyi a hankali suna tafiya suna hirarsu irinta masoya
********
Cikin gida Aliyu yayi parking din motarsa mamie da dady suka samu zaune a falo suna kallo kasa suka zube suka kwashi gaisuwa gun mamie da dady
Hira Aliyu sukayi sosai da mamie da dady ita dai manal sai murmushi kawai kunya ta hanata cewa komai.
Mamie ne tace manal tashi ki shiga kannen nakin suna ciki koh naga kin kasa sakewa.
Nasan su dinma basu jiyo muryanku bane da kin gansu.. Tashi tayi duk dama batasan inane dakin su faty bah
Mamie ne tace to ka tashi ka rakata mana kasan dai batasan dakin nasun ba koh murmushi yayi ya tashi yana gaba tana biye dashi a baya dakin su faty suka nufah
Muryan Aliyu faty ta jiyo yana sallama da gudu ta taho tayi hugging dinsa ita dai manal tsayawa tayi tana kallon ikon Allah
Aliyu ne yace kedai bazaki girma ba koh dariya faty tayi tace haba yaya wlh nayi missing dinka daxunnan fah muke tadinka nida su hanan ita duk tsabar murna da takeyi ba bataga kawar tatan ba saida ta daga kai sukayi ido biyu da manal da sauri taje ta rungumeta
Allah sarki friendy wlh ban ganki bah shys manal ne tace ina xaki ganni kina murna kinga yayanki abun nakin bason kai bane dariya faty tayi tace nidai amin afuwa kama hannunta tayi sukaje suka zauna
Hanan da Aisha ne suka gaisheta Amsawa tayi tana tsokanan Aisha kekam keda Addanki kunki zuwa gidana koh
Murmushi Aisha tayi tace wlh dazu muke cewa xamuzo next week
Allah kawoku manal tace
Aliyu kam tafiya yayi ya barsu gun mamie yaje sukasha hiransu itama manal sukata hira da faty
1hr later mamie ne ta umurci Aliyu da yaje dakin su faty ya kira mata manal
Mamie ne tace
Manal inace dai baya Matsamiki?
Satan kallonta Aliyu yayi tayi murmushi
''A,a wlh mamie lafiya qlau muke zaune. Mamie tayi murmushi sannan tace to haka nakeson ji inason kiyi hakuri nasan kinayi ki dada akan wanda kikeyi ku zauna da khadija lafiya duk da nasan halin khadija me xama da ita saiyayi hakuri sabida bata dadi ko kadqn Amma ke kinada hankali karki biye mata akan duk wani abunda xaki gani ki kuma kauda kanki ki zauna da mijinki lafiya kinji koh
daga mata kai tayi alaman eh
'"Allah yayi miki Albarka
Ameen tace na gode mamie
Sallama sukayiwa mamie faty dasu hanan ne suka rakosu har bakin mota.
A hanya suka tsaya suka sayi Choculate da ice cream dama manal uwar son zakii
A haka suka isah gida dakin Khadija Aliyu ya shiga kwance ya sameta kan gado leda ya mika mata ya mata saida safe...
dakinshi ya nufa wanka yayi ya zauna a falo yana dannan laptop
Manal tayi wanka tayi kyau sosai cikin kananan kaya riga da wando tayi parking gashinta da pink din ribbon dama rigan natan pink ce wandon kuma 3qtr light makeup tayi ta fashe jikinta da body spray humra ta dauka nanma ta shafa wani turare naga ta dauko tana gogawa a bayan kunnenta nidai cewa nayi manya kenam komai nasu dabanne
Tsayawa tayi gaban madubi tana kallon kanta murmushi tayi
Wadrobe ta bude ta dauki hijab ta saka sannan ta fice zuwa falon Aliyu...
Drop ur comment love u all😘😘
Muje zuwa..........😉
*Whatsapp no*
08109990994
Comments
Post a Comment