✈✈✈JIRGIN JIRGIN ✈✈
🎯4🎯
💦TALENTED WRITTERS FORUM 💦
©NA RUKAYYAT CE
~WANNAN~ ~KENAN~
Dago kaina nayi na kalla yaya alamin dake ta driving din shi hankali kwance
Kwatancen gidan su zainab na cigaba dayi mai.
A gaban gidan su zee yaya alamin Ya sauke ni.
Dubana yayi yace' yashhe zata zo a dauke ki sai in turo a zo daukan ki '
'Yaya alamin bayan magrib yayi'
' toh shekanan' sannan yaya alamin yaja motarsa Ya yi gaba.
Gaban gate din gidan na tsaya na kwankwasa gate din mai gadin gidan ne ya bude mun kofa.
'ah kece? '
ehh nace masa sannan nace zainab na gida ne ko
' Ehh tana ciki bata dade da dawo ba' Shiga gidan nayi tare da sallama. maman su zee na gani a zaune a kan kujeran a parlour din.
Amsa sallam tayi.
'Ina wuni Mama '
' Lfy lau yau kece a gidan namu '
' Wlh Mama da yake karatu Ya buye ni'
'Allah Sarki zainab din tana dakin ta '
"Toh mama' Hawa sama nayi na shiga dakin zainab hango ta nayi kan gado tana danna waya
"sarkin chatn kina nan kinayi ko?"
Juwo wa tayi tace "ah sai yanzu zaki zo".
Bayan ance yanzu kika dawo
Wallahi kuwa naje shoprite ne fa umma ta aike ni
Toh mi kika sayo mana
Bbu komi sai story in baki lbr wani handsome guy na samu
shegiya kin bani ke sai shegen son soyyaya amma ba aure kika tashi yi ba
zee dariya tayi sannan tace "ke bazaki gane ba da za a aurar da ni yenzu dana ji dadi kinsan su daddy sunce sai na fara university na shiha 200lv kafin nayi aure ."
"kin ma ban dariya ai gara ki fara kin fa san halin maza da ya ga mace bata waye ba sai ki ga bayan anyi auren ya fara raina ta".
hehhe aysha kenan haka dai kika gani amma abar zancen yenzu.
toh hajiya zee ya jiran waec
kedai bari hanji na nan na kadwa Allah dai ya sa mu samu abin da muke nema
amin zee zee.
nan mukaci gaba da hiran makaranta da irin rayuwar da zamuyi a university dayake Abu zaria duk muka sa a first choice din mu .
bayan sallah din magrib ne yaya alamin ya aiko da driver din mu ya zo daukana.
zainab ta rako ni har bakin mota bayan munyi sallama da mamanta .
kallon ta nayi" sai yaushe ke zaki zo gidan mu tunda yau nazo."
"hmm sai bayn yaya saeed ya dawo kinsan ya kusan dawo wa next week zai dawo in ya dwo sai muzo mugaida abba tare dashi."
"miya hada tafiyan ki da nashi ke dai wen zaki zo."
"Allah haka umma tace tace in bari sai ya dawo."
"toh Allah kaimu ya gama karatun kenan"
"ehh yagama dad ma Chan yaje uk din sunyi graduation jiya.dga chan zasu wuce saudia suyi 1week sai su dawo gida"
"toh Allah ya kaimu tym din'
"ameen Esha"
shiga mota nayi bayan mun yi sallama sannan mallan salisu (driver dinmu) yaja mota muka kama hanyan sun city
da isar mu gida na shiga part din mamana naga nata palour dakin ta na zarce ngan ta zaune kan sallaya .
"mama na dawo duk na gaji yau wlh"
"ai dole ya hajiya hadizan (maman zainab dayake kawar mama ce) tana nan tama ce in gaida ki."
'toh ina ansawa'
'kinci abinci ne achan"
aa dayake tym dana tawo basu gama ba
"toh kije kiyi sallah sai kije kici abincin babban ku ya dawo yana neman ki'
'toh bari inyi sallah din sai inje in gaida shi.'
'toh' mama tce
tashi nayi na shiga dakina wanda akayu decorating da pink na zauna kan gado tare da cewa home sweet home.
na cire dan kwalin kaina sannan na shiga toilet nayi wanka sannan na yi alwala .na fito na yi sallah sannan na shirya cikin wani after dress .
na yafa gyelen kayan sannan na fita zuwa side din baba chan na tadda shi zaune shi da ya alamin da yaya musa zama nayi na gaida su sannan na zauna
baba ya dube ni sannan yace yar gidana an dawo
eh abba ban dade da dawo waba
toh yar gidana Allah miki albarka Allah ya muku albarka dukan ku
amsa wa mukayi da amin sannan nayi masa sai da safe na tashi na koma side din mama na je gun dinning table na zuba abinci sannan na zauna naci a zuciya na inace wa kai gaskya gidan mu akwai iya abinci.
sannan na kai plate din kitchen bayan na gama nashi ga dakin mama nayi mata sai da safe sannan tasamin albarka.
daki na na shiga na chanzakaya nasa na bacci sannan na yi brush na kwanta bayan nayi aduaan kwanciya bacci
NA RUKAYYAT CE🖌
Comments
Post a Comment