Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

[9/29, 9:07 PM] Ma Asaa4😘: *13/8/2017*

  *1:30am*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

*_EDITED BY_*
*TEEMAH JALO*

*35.*

_A true friend is someone_ _wmuch better_ _than quality..._i _love u so_ _much nd I will forever_ _love nd cherish You my_  *maryam*.

girki sukayi a tare amma daga ganin alamun khadija bata iya girki ba dan kusan zance duk manal ne ta musu komai ita dai khadija kallo ne nata har mamaki takeyi yadda akayi yarinya karama ta iya sarrafa abinci haka. Rice nd Soup sukayi sai pepper soup da salads bayan sun gama tattara kitchen din sukayi yadda kasan ba,ayi amfani dashi ba suka jera food din kan dinning daga nan kowa tayi dakinta domin yin wanka....
Misalin 3 o'clock su manal ne zaune a falon downstairs sanye take da atamfah red nd white simple makeup tayi amma kuma ba karamin kyau tayi ba saboda colour din ya dace da kalan fatarta ta daura dankwalin das ya xauna kaman nadin gwagwgwaro kunnenta sanye yake da fashion red sai zuba kamshi takeyi hankalinta nakan wayanta tana chart.
Khadija kuma sanye take da riga da skirt body woof yayi matukar kamata sosai ta dauki uban makeup kaman me zuwa dinner.
  Muryan Aliyu manal taji yana sallama amma saita share taci gaba da chart dinta tunda ba ita bace da girki a hankali Aliyu ya fara takowa cikin falon kamshin turare ya doki hancinshi ko shakka babu yasan wannan turaren manal ne don a jikinta ya saba ji wannan kamshin. khadija ne ta tashi da saurinta tayi wulli da pillow hannunta ta fada kirjinsa tana ur welcm yaya Aliyu..
Aliyu tsantsar kishinsa ya hango kwance akan fuskan manal amma saiyaga ta kauda kanta daga garesu taciga gaba da danna wayanta.
dinning area suka nufah man ne ta tashi tana taku a hankali tafiya takeyi duk takun da tayi sai jikinta ya girgiza shidai Aliyu sake baki yayi kawai yana kallonta a ranshi yana cewa koda yaushe Queen canzawa kikeyi tamkar kullum canza miki halitta akeyi saida ta tako daf da inda suke kujeran dinning taja ta xauna khadija ne tayi serving dinsu Aliyu ya dade baici abinci me yawa irin na yau ba tunda ya fara cin abinci yasan kawai Manal ne ta girka shidai kawai baice komai bane saboda yasan tabbas inhar ya yaba khadija xataji haushi bayan ya gama wucewa yayi ya haura stairs tattara kwanukan sukayi a tare suka kai kitchen.
Kwance yake kan gadonsa sai juyi yakeyi hade da murmushi wadda yake kara fidda kyawunsa yace Alhmdullh Allah na gode maka daka bani mata irin wadda na jima ina nema kekyakyawa ga iya kwalliya, me ilimi ga iya tarerayar miji uwa uba iya girki ya Allah ka hadamin kan matana ya hade da shafa addu'an

Jin an murda handle din kofa ne yasa ya dago kansa ido 2 sukayi da khadija tana masa wani irin murmushi me wuyan fassara murmushin shima ya mayar mata zuwa tayi ta xauna kusa dashi tana kallonshi cikin kissa irin nata tace mishi

'Ya Aliyu dan Allah inason naje gida Yau ko xaka barni?
Babu damuwa yace dama yanxu xan tafi office muje na saukeki
To tace tare da tashi dan taje ta shirya..

dakin manal ya nufa zaune ya sameta bakin gado tayi tagumi cikin hanzari yake tafiya xama kusa da ita yayi cike da tashin hankali ya hau tambayarta

' _What's wrong with u_
Nayi miki laifi ne my Queen

Rungumeshi tayi tana maida nunfashi kafin tace

' _I miss u habibi_

Kara rungumeta yayi sosai a jikinshi yana mai jin dadin yadda take fallasa masa sirrin zuciyarta

''Yan awowi da mukayi bama tare yasa naji daban manal karkiso kiji yadda zuciyata da jikina suke bukatan kusantuwa dake

dagota yayi yasa hannunsa ya share hawayen
  '' _Stop crying my Queen_
_Now am with You_

dago kai tayi tana kallonshi tace ina khadija

Tana dakinta yace tace ma wai zataje gidansu inzan wuce office xanje na sauketa kinga inna dawo sainaxo mu zauna daman banida wani aiki yau a offfice.

Murmushi tayi don taji dadi abunda yace sosai.

Muje zuwa.............😉

*Whatsapp no*
08109990994
[9/29, 9:07 PM] Ma Asaa4😘: *13/8/2017*

     *_3:30am_*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*36.*

_wannan page din nakune hauwa, feenah, faty, ummaty_.

Tashi yayi yace barinje na sa
sauketa na dawo koh dakin khadija ya nufa zaune ya sameta alama ma ta gama shiryawa jiransa takeyi
  Muje koh yace da ita tafiya yakeyi tana biye dashi a bayah har suka iso parking space bayan yaje ya sauke Khadija office ya nufa ya tattara doccument dinsq ya dauki jakarsa ya nufi gida
  Manal ne keta faman girki da yake khadija bata nan bayan ta gama tsaf ta tattara kitchen din ta dauki food flask ta sawa khadija nata kitchen dinta takai mata ta ajiye mata ta dauki nasu itada Aliyu kuma ta kaishi dinning dinta
  zaune take a falon downstairs misalin karfe hudu da rabi murmushi tayi da gudu taje tayi hugging dinshi cikin wani irin yanayi ya tsinci kansa

Matsowa yayi daf da kunnenta sannan ya rada mata
  
''Inajin Yunwa sosai my Queen"
  sarai ta gane abunda yake nufi amma saitayi kaman bata fahimci ina ya dosa bah

'To ai habibi dama na kammala abincin murmushi yayi tare da kashe mata ido
  
"'Ba abinci nakeson cibah...
   ''I know kingane me nake nufi So let's go ya fada yana kashe mata ido

Bai jira ta kara wata magana ba ya dagata cak bai direta ko inaba sai main room dinshi
A hankali ya fara aika mata wani rikitattun sakonni wanda yake shirin mantar da ita duniyan da take ciki

''To nidai daga nan najawo takalmi na nabar masoya cikin duniyar jin dadi...

Tare sukai wanka suka kimtsa komai da komai

3:58pm

Aka fara kiran sallah la'asar masallaci ya nufa bayan ya idar da sallah ya dawo gida
  Lunch sukayi cikin nishadi da annashuwa bayan sun gama ta tattara kwanukan takai kitchen
Wannan rana tayi musu matukar dadi

Khadija bata dawo gida ba sai can dare har sun riga sun kwanta

Washe gari!

Basu suka tashi ba sai 9 o'clock breakfast manal tayi musu bayan ya karya yayi shirin zuwa office dakin khadija kwace ya tarar da ita alaman ma bata tashi daga bacci bah tashinta yahau yi
Bude ido takeyi a hankali tambayanta yayi ya ta samu Hj qlau ta amsa idonta a rufe Sallama ya mata ya wuce abunsa tsaye ya fito ya samu manal bakin uppstairs tana jiransa
Har bakin parking space ta rakashi...

Muje zuwa........😉

*Whatsapp no*
08109990994
[9/29, 9:08 PM] Ma Asaa4😘: *14/8/2017*
*5:00pm*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

  *EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*37.*

_dan Allah kudanyi hakuri_ _rashin ganin_ _posting dina kwana biyu_ _hakan ta farune_ _sakamakon wani dan_ _uzuri da nake dashi da_ _wannan zan mika sakon_ _gaisuwa na ga duk wani_ _masoyan_ *zafin kishi* _ina gai
gaisheku a duk inda_ __kuke kuma inasonku_ *Na gode*

Uppstairs ta haura, baccin 1hour tayi
Misalin 10 o'clock ta tashi gyara dakinta tayi tsaf ta nufi dakin Aliyu ma ta gyara masa ko ina sai daukan kamshi yakeyi downstairs ta sauko zama tayi a falon Aliyu tana jiran khadijq sai around 10:30 khadija ta tashi wanka tayi tadanyi light makeup ta sauko xaune ta samu manal tana kallo ita ta fara gaishe da manal ta amsa tana mamakin yau khadija ce take gaisheta matar da kana gaisheta tana amsawa kaman baxata amsa ba amma yau har gaisheta tayi
''Sai yanxu kika tashine
Manal take tambayanta amsa wa tayi da eyi wlh...
dama tun daxu na sauko ina jiranki ne domin na tambayeki mexan dafa manah shiru khadija tayi sannan tace to muje kitchen din mana muga maiya kamata ayi manal ne ta tashi kitchen dinta suka nufah.
Chips da kwai suka soya dinning suka jera food flask din suka tattare kitchen din tsaf bayan sun gama breakfast ne manal ta tashi ta haura sama tabar khadija xaune a falo tana kallo
Ba Aliyu ya dawo gida ba sai Around 7 o'clock wanka yayi yaci abinci saidai yana mamakin yaya Akayi yau yaji abincin baiyi masa dadi ba ga yaji ga gishiri a ransa yace duk yadda akayi yau khadija ne tayi girkin nan duk yana fadan hakanne cikin zuciyarsa yayi niyyan tambayn manal akan wayayi girki saidai yayi tunani karya tambayeta kuma yaxamana ita tayi taji haushi dan shi yanxu babu abunda ya tsana a rayuwarsa irin bacin ran Queen dinsa

Bayan yayi sallan isha ne yacewa manal ta shirya suje gidan mamie..
tana murna ta tashi light makeup tayi ta dauki hijab dakinta ta rufe Aliyu ne yashiga dakin khadija ya sanar da ita basuje gidan mamie su dawo Allah ya dawo daku lafiya ta fada tana danne dannen waya fitowa yayi ya tarar da manal tsaye bakin uppstairs tana jiranshi yana gaba tana biye dashi a baya har suka isa bakin parking space

  da kanshi ya bude mata gaba ta shiga maida kofan yayi ya rufe ya koma gun zamanshi gateman ne ya bude musu kofan suka nufi hanyar federal lowcost

Muje zuwa......😉

*Whatsapp no*
08109990994

Comments

  1. Towel Digitizing 

    https://crystaldigitizing.com/custom-embroidery-digitizing/

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...